FreeArewaPen original
SAHLA a Paris
- 1views
- 67chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · Trailer I
TOP -NOTCH ....the touch of excellence, just for youTrailer! Trailer! Trailer!"Bad luck! Bad luck! Bad luck everywhere Sahla"Shhhh "Ba ki da sa'a ko kaɗan a rayuwarki Sahla""Dan Allah kar ku bari Sahla ta shiga min kitchen dan na san tana shiga yau abincin gidan nan ba zai ciwu ba" Hmm"Ni fa ko addu'a na yi sai dai a samu akasin abinda na tambaya. Kar ku ce ina da raunin imani fa, kawai dai abinda na lura shine wasu rayuwarsu yadda take tafiya tamkar su suka ɗau alƙalami suka rubuta ƙaddarar rayuwarsu, komai sai ka ga ya tafi daidai da jin daɗinsu. Amma irinsu Sahla kam tamkar da ƙafar hagu suka faɗo duniya"***Wato sha'anin Bature sai a hankali. In dai batun soyayya da kare ne sai dai a shafa musu Fatiha kawai. To ma ni miye ruwana tunda kuɗi ake biyana. Amma Allah ya isan talauci. Karen Mrs Julie fa abinda yake ci a kuɗin Nigeria a kullum ya kai naira dubu ɗari biyu da hamsin. Wani...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.