FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1
🤍 _JÁMÉÉLÉR_ 🤍🍇*💎Labarin Jamila🖌️ _📖Labari mai ban tausayi tare da tsantsar cin amana_ 🖊️ Na📘✍🏼*RABI'ATU BASHIR ABDULLAHI*(Ummu Maher)Miss green💚☘️*MATAR BASH💎* ✍🏼Marubuciyar📘📘📘*1_UWAR GIDANA💖**2_AUREN DOLE👰🏻♀**3_FAROUK🍋**4_INAYATULLAH🌐💠**5RUHI D'AYA💙🤍**6_K'ADDARAR RAYUWA Ce⛲**7_ASANADIN ABAYAR SALLAH👘**8 LOADING.... AKAN AIKINA👩🏻💼💚* *AND KNOW**9_JAMEELA🍇🤍*___________📖🖌️Ina gaida Masoyana kamar haka🖌️Momin Shukura Momin MinalNabila DikkoHajara L SadiqQueen nersmerDr MaryamHajiya MaryamBintu Umar AbbaleRukayya(Gawata)Rukayya Adam marubuciyar Dr Muhseen.Sannan INA gaida Masoyana aduk inda wadand'a ban ambato sunansu ba.*TSOKACI;*Wannan labarin mallakin Ummu Maher ne ban yarda a canza min labarina ta kowacce hanya ba sai da izinina. *💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫* Shãfî nã🟨1Wasu shuke shuke ne masu kyau da k'awarta wa awajan da muke tare da kukan tsuntsaye suna sauti a hankali."Jamila kinji irin farin cikin da na ke ji kuwa idan nazo wajen nan kuwa?" Ina manta dukkanin rayuwar da na yi matuk'ar nazo wajen nan "Jamila mutum baya zab'awa kansa rayuwar da zaiyi a gaba saboda abubuwa da yawa suna faruwa acikin rayuwarmu Wanda bamu shirya musu ba,Amman wannan yana cikin k'addarar ko wani d'an adam alokacin saka shirya da kuma lokacin da baka shirya ba."Wacce a ke kira da Jamila ta yi shiru kwalla na zuba a idonta ta kalli k'awar ta mai irin sunanta wato Jamila cikin sheshshek'ar kuka ta ce"My namesake kenan tabbas bamu ne muke zab'awa kanmu rayuwar da zamuyi ba rayuwa ce ta ke zab'a mana hak'ik'a kamar yadda bakya son tuna rayuwarki ta da nima haka ya ke a waje na."kuma na tabbata namesake labarina ya fi na ki muni nesa ba kusa ba,bana son tuna labarina ko kad'an saboda duk farin cikin dana ke ciki idan na tuno yakan sakani cikin mawuyacin hali". "Jamila inason ki bani labarinki saboda a kullum haka ki ke Ce wa labarinki yafi nawa muni yana da kyau ki bani labarinki duk da nima har yanzu baki ji labarina ba?". "Yanzu kuwa zan baki labarina idan nagama sai ki bani naki namesake sai inji na wanene yafi muni don nasan labarina yafi naki. *JIHAR KANO*Aiki muke sosai a gidan namu,nida ummana muna kitchen muna girke girke kala kala na tarar Yayanmu wato Yaya Deen,Shi d'an Yayan Mahaifina ne tun yana k'arami Mahaifinsa ya rasu shida Mahaifiyarsa a saka makon had'arin mota da ya ritsa dasu a hanyarsu ta zuwa Jigawa.Mahaifinsa ya barmasa dukiya sosai saboda yafi mahaifina kud'i,koda suka mutu sai Baba na ya d'auki Yaya Deen ya rik'esa tun yana k'arami harya girma a yanzu kuma yana England karatu. Shekararsa shida a England sai dai ayi waya dashi Amman bai tab'a zuwa ba sai a yanzun da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.