Rayuwar FaheemahFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Rayuwar Faheemah

  • 1views
  • 36chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as 饾櫧饾殬饾殬饾殯饾櫢饾殩饾殜饾殫, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading 鉂わ笍

More from @nooriman

Sample 路 1-2

馃崌馃崌RAYUWAR FAHEEMAH馃崜馃崜_by NoorEemaan_馃摎鉁嶏笍Ban yarda a juyamin labarin nan ta wacce hanya ba. Nawane mallakinane saboda haka akiyaye!Wanna littafin kyauta ne (free novel)Any resemblance of story or life style should be considered as a coincidence!I dedicated this whole book to my lovely mom. Allahu yakara miki tsawon rai uwa ta gari馃挐In the name of Allah, most gracious, most merciful.My first novel(littafina na farko).*Assalamu alaikum jama'a, wannan novel din ba sabo bane, zan sake reposting din shi saboda sababbin fans dina da basu karanta ba, idan ina ganin comments zan ringa baku two updates kullum**** amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link dinI'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICEI'mselling MTN data with this cheap priceMTN DATA PACKAGE*500MB@===2001GB@=====3002GB@=====6003GB@====9005GB@====1,500Dial *131*4# or*460*260# to check Data balance Validity 1 monthAirtel,9mobile and Glo also available.*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills**** ORCall ***-2(Not edited)*Hassan ladan street zoo road kano*Maidaidaicin gidane mai dauke da dakuna 4 falle~falle, sai kitchen hadi da toilet. Tsakar gidan babba ne babu laifi, kasan amalale yake da tiles.Wata yarinya da'a shekaru bazata wuce 17/18yrs ba, zaune akasan tiles duk da uban sauro dake cizonta hakan bai dameta saboda halin maraici, kewa, kunci, da damuwar da take ciki.Saukar abu taji ajikinta wanda hakan yasa ta dagowa. "gashi ki wanki min su, su zansa gobe" cewar wata budurwa da'a shekaru zata kai 21yrs.Mikewa ta yi zaune cikin sanyinta domin cika umarnin da aka bata"Ke FAHEEMAH ki tabatar baki yi bacci ba idan ankawo wuta ki gogemin su" wannan budurwar ta fadi cikin izzah da wulakanci."Toh aunty jameela" cewar faheemah cikin cool voice dinta.bayan ta gama wankin ta kakkabe kayan da kyau domin suyi saurin bushewa saboda 12:00am suke dawo da wutan nepa.Zama ta cigaba dayi awajen har abbuh'nta ya shigo ya rufe gidan kallo daya ya mata ya dauke kai, hawayene suka zuba mata kana ta dafa kanta dake sarawa sosai yau kusan kwana uku, amma ba wanda ta isa ta fadawa domin ya siya mata magani, Toh waya damu da Ita balle ya damu da damuwarta? tuno hakan yasa wasu hawaye masu zafi zubo mata....A bangaren abbuh kuwa, idan ya ganta sai ya dinga tunanin itadin wacece agareshi? Tunani yakeso yayi ko zai tuno wani abu a'kanta, amma yakasa da wanna tunanin ya shiga dakinsa inda ya tarar da mami tana jiransa...*FAHEEMAH*Bayan nepa sun kawo wuta ta kwashe kayan duk da basu bushe yanda akeso ba, amma tana sa iron zai ida bushewa domin nepa ba tabbas, bama wanna ba matukar bata goge kayan nan ba ta shiga uku a hannun aunty jameela, domin tasan cewa tana da kaya da yawa da ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters36
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play