JINNUL KAMIL(A TRUE LIFE STORY OF ALISHA)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

JINNUL KAMIL(A TRUE LIFE STORY OF ALISHA)

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Suna na Badeelah Yakubu Mahdi wacce aka fi sani da Milhat, a ko da yaushe burina shine na kawo wa masoya na books din da zai nishad'antar,ya ilmantar sannan ya fad'akar da ku,ku kasance tare dani domin samun labarai masu dad'in gaske. Nagode.

More from @milhaart

Sample · 1

Wani Kataferen ɗaki ne da sai idon ka ya gane maka, domin ɗakin yayi matuƙar ƙayatuwa. Komai na wannan d'akin kalarsa ta kasancs pink color ne,Mai d'aukeh da wani ƙayataccen Royal bed, A kwance take baccin ta cikin nitsuwa da kwanciyar hankali. Tamkar wata sarauniya..Kwankwasa kofar da akayi ne yasa ta bud' lumsassun idanta ,muryar mummy taji tana fad'in "Alisha bazaki tashi daga wannan baccin asarar da kike yi ba? kinajin gari yawaye Amma kin kasa tashi ko?"Mikewa tayi had'e da fad'in "Gani Nan zuwa Mummy."Bathroom ta fad'a ta watsa ruwa, tun da Asuba Daddy ya tada ta tayi sallah tana idar da sallar ta koma bacci.Fitowar ta Kenan daga bathroom tana kokarin saka kaya bata an Kare ba sai taji saukan duka a bayan ta, wani yar karamar Kara ta saki a tsorace ,cikin kuka take fad'in "Mummy am Sorry yanzu zan fita.""Don ubanki Ni sa'ar kice, ko Ni baiwar kice da ina Ch...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play