FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya
Sample · Chapter 1
``CUTAR KAI....```💍{ _Labari ne mai cike da nadama, yaudara, tausayi, tsantsar k'auna mai tab'a zuciya_ }_Story And Written_ ```By``````UMMU BASHEER &MAIMOUNATH O.G```*Wannan labarin k'irkira ne, bamu yarda a sace ko ayi mana copy and paste ba, duk wanda yayi kuma bamu yafe ba**Page 1*Kaduna StateNigerian Turkish Tsaye take a bakin gate Sanye Cikin School Uniform, Kyakyawa ce Yarinya wacce ba zata wuce Shekaru goma sha bakwai ba, Fara ce doguwa, Kyakyawa Tana da manyan White eyes, Ga dogon hancin ta sai d'an karamin lips dinta wanda take ta cicijewa tana yi tana duba Wristwatch dinta, Sai tsaki take ja,Can sai ga wani d'an saurayi d'an 15yrs ya k'araso kusa da ita yana cewa"Aunty Nadrah har yanzu Bala driver bai iso ba" "Hisham Kwana nan sam baya zuwa D'aukar mu da wuri I don't know why"ta fad'a tana tar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.