FreeArewaPen original
ZANEN ZABUWA
- 1views
- 52chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing is my passionβ€οΈπ
Sample Β· Chapter 1
*ZANEN ZABUWA* *Β©οΈ Nana Haleema.*_Godiya ga Allah subahanahu wata'ala da ya bamu ikon ganin wannan sabuwar shekara cikin k'oshin lafiya da kuma kwanciyar hankali, ya Allah muna rok'on ka ka sada mu da dukkan alkhairin da yake cikin ta ka kuma nesan tamu da dukkan sharrin da yake cikin ta, ka saka mu yi ido hud'u da halak muyi sab'ani da haram, ka cika mana dukkanin burukan mu na duniya da na lahira a cikin ta, ka zauna da k'asar mu lafiya ka kuma zab'a masa shugabanin na gari a cikin ta, Amin.__ina godewa Allah da ya bani damar sake d'aukar alqalami nake rubuta wannan labari cikin kwanciyar hankali da kuma nutsuwa, ya Allah ina rok'on ka ka bani ikon kammala shi lafiya kamar yadda na fara shi, Amin.__Wannan labari it's created bai faru a gaske ba, duk wani abu da akayi karo dashi a ciki wanda ya faru da wani ko wata a gaske ayi hak'uri rashi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.