FreeArewaPen original
KADDARATA CE
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma
Sample · KADDARATA CE Page 1/2
Allah ka sa yanda na fara lafiya,na gamashi cikin koshin lafiya*BANYI DAN CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA, IDAN KINGA YAYI KAMA DA NAKI RAYUWAR TO ARASHI NE*``` na sadaukar da wannan labari ga dukkan masoyana,Allah ya bar ƙauna one love my fans❤️```*بسم الله الرحمن الرحيم**وصلى الله عل النبي الکريم* 01\01\2023 *F~ PAGE 1/2*__________________ Hada-hadarsu suke a babban gidan yarin da ke cikin garin Kano, wani kyakkyawan saurayi ne ɗauke da gudumar bugun dutse, HAFIZ kenan wanda ƙaddara ta kawo shi prison ɗin da ke unguwar Kurmawa a garin Kano.Zama ya yi yana sharce gumin da ya yi, a kan wani babban dutse dan hutawa, "Ustazu ya dai?" Killer ya faɗa ya na dafa kafaɗar Hafiz, cikin gajiya ya ce "Ibrahim i'm felling thirsty (ina jin ƙishirwa) wanda ake kira da killer ya juya yana son ganin wana ganduroban ne a ku...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.