FreeArewaPen original
SANADIN CACA
- 1views
- 72chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple writer with simple decision
Sample · Mafari
Littafin SANADIN CACA zai ƙunshi abubuwa da dama,daga yanayin sunan tabbas abinda zaizowa mutum shine littafin zayyi magana akan caca ne,saidai kuma ba haka bane. Kawai cacar itace mafarin labarin,wacce zata kaishi ga mataki na gaba.........dan haka ina buƙatar lokacinku kana da kuma haƙurinku.Sannan littafin yana ɗauke da wssu boyayyun tambayoyi daba lallai su amsu a farko ba sai an shiga ciki,sannan kuma ba zai ƙare daga inda ya faraba.Zan tabo matsalolin cikin gida,jeji,asibiti,faɗace fadace,gidan gala,sansanin ƴan fashi dama wasu abubuwan.Zakuci dariyah sannan zakuji tausayi harma da abin haushi..........muje zuwa dai kawai.........Please followComment And share
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.