FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · RAFEEQ Page 1
*RAFEEQ....**PAID BOOK....* #400 📚*HAJJA CE* 👈 Da*ASMY B ALIYU**Page 1*...Wata shahararriyar mota ce ƙirar zamani ash color da ta gaji da haɗuwa tayi parking a gaban katafaran store ɗin nan wato Sahad store. Sai da aka kusan shafe mintuna biyar kafin a ɓalle murfin motar wacce take ciki ta fito gabaki ɗayanta waje. Tafe take cike da nishaɗi da walwala sanye cikin shigar wata doguwar rigar jallabiya ƙirar ƙasar (Oman) kalar sararin samaniya. Kallo ɗaya zakayi mata kasan da cewar tana taƙama da kuɗin da Allah ya baiwa mahaifinta. Cikin isa da wata irin izza ta shiga ciki tana ware idanunta a cikin store ɗin. Duka-duka minti talatin tayi a cikin shopping store ɗin ta ɗakko duk wasu abubuwan da take da buƙata ta biya aka kai mata cikin mota. Maimoon Gwarzo kenan kyakkyawar yarinya ta gaban kwatance, farace tas irin farin nan na larabawan asali, haka kuma doguwa ce bata da jiki sosai, ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.