FreeArewaPen original
SANIN GAIBU....
- 1views
- 33chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Page:1
SANIN GAIBU...!! _Sai Allah_ͲϴᏢ-ΝϴͲᏟᎻ 2023 *Mai_Dambu* Page:01 Sadaukarwa ga Sa'adatu Ambassador, Maman Rumaisah, Shafin gabaki daya ta ce , Na gode da karamcin ki tare da gudummawar da kika bawa labarin nan Allah ya saka da alkhairi 😍🌹_Shimfida_"Ummina ki min addu'a!" Ya fada cikin matsanancin azaba, hawaye na zuba mata ta ce mishi. "Abu Turab naga gawar Abubakar ban yi kuka ba, na ga gawar Umar ban yi kuka ba, Abu turab me yasa nake kuka akan ka? Me yasa nake kuka???" Mother tears.......! Emir of ilorin palace.𝗔𝘀𝗮𝗹𝗶𝗻𝘀𝘂Wadanda suka fara zama a Ilorin su ne Baruba wadanda suka zauna a can tsawon shekaru kuma suka dauki yankin nasu ne; sun tafi ba tare da sanin dalili ba. Sai kuma Ojo Isekuse, wani basaraken Yarabawa, wanda ya zauna kusa da dutsen kaifi inda mafarauta suka taru suna wasa da kayayyakinsu. An yi wa Ilorin suna ne bayan da dutsen kaifi da har yan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.