FreeArewaPen original
TAKAICIN UBA
- 1views
- 13chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*********************TAKAICIN UBA……📝📝📝❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️NaNazeefah Sabo Nashe..Daga k’ungiyar Elegant Online ✍🏽Arewa *** @Nazeefah381.***.(Alhamdulillah cikin hukuncin ubangiji na sake zuwa muku da wani sabon littafi masoyana, da nake fatan ya faranta muku fiye da na baya a kullum da ku nake alfahari. Ina sake mik’a godiya ta gareku dafatan Allah ya karb’i ibadunmu.)Daga alk’alamin marubuciyarMe Zan yi da ita?Da Ya abin yake?Mafari……………..****************************** Page 1A zafafe ta fito daga office d’in Cikin sauri tamkar zata tashi sama. Da sassarfa sosai ta isa wajen tarin jerin motocin da suke fake a parking lot d’in da yake ma’aikatar. Ba tare da damuwa ba suke ta darewa suna bata hanya don ba sabon abu bane a wajensu a tarin lokuta suna yawan ganinta a haka, cikin wannan yanayin mai firgitarwa. Sai da ta tattare zumbulelen bak’in ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.