BOYAYYAR ALAƘA (the secret Relationship)Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

BOYAYYAR ALAƘA (the secret Relationship)

  • 1views
  • 77chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

Mamma ta tsaresa da ido, banda faduwa babu abunda gabansa keyi yasan dai zance ɗaya ne na aurensa da Khairiyya taya zai yiwa Mammah bayanin baya yiwa Khairiyya soyayyar Aure? Da wane ido zai faɗawa Mammah ba sau ɗaya ba ba biyu ba,ba ukku ba suka kwana gado ɗaya da Khairiyya? "Junaid ya kamata a fara maganar aurenka da Khairiyyah, ko a gidanka zata iya karasa karatunta a haka wannan zaman da kake haka yana damuna kasan lalurarka Junaid kara kayi aure ka tara zuri'a tsarkakku ba irin ya'yan bisa titi ba karka zubar da ya'yanka akan titi dan Allah Junaid." Mammah ta faɗa da wani irin karaya a muryarta, karo na farko da ya kasa kallon mahaifiyarsa karo kuma na farko da yaji wata irin kunyar Mamma da tazo ta lullubesa bawai Mammah bata san zununbin da yake aikatawa ba ne, sabida tafi kowa sanin matsalarsa shiyasa bata taɓa damuwa da kalar kaddararsa ba, tasan mazan ma akwai masu jinsi kala-kala. Junaid Dikko yana cikin mazan da basu iya riqe kansu koda na kwana ɗaya ba tare da macce ba wata irin halitta ce ajikinsu ta daban. Ya ɗago rinannun idonsa yana kallon Mamma, da wani yanayi a muryarsa yake fadin. "Mamma ki daina damun kanki dan Allah kin san lalurarki na hawan jini, ba daga bangare na bane daga ɓangaren Kairiyya ne tace sai ta gama karatunta sai ayi maganar aure, shekara ɗaya ya rage mata." Dan Allah ki daina damar da kanki da lalurata Mamma, ki cigaba da yi min addu'a kinji Mamma."Idan na rasaki ban san aya Rayuwa zata zomin ba.idan batare dake ba,Ya kama hannunta ya subbaci hannun,ya sakar mata murmushinsa mai qara saka mata mugun son yaron nata da wata irin kaunarsa aranta ,ya miqe tsaye yana faɗin."mamma a haɗamin abincin dare mai rai da lafiya yau gida zan kwana ,ban shirya karbar fadan Abba, ba tunda shi kullum yaro yake dauka ta." Ya faɗa yana wani damuke fuska.Murmushi kawai Mammah,tayi masa yasa kai ya fice daga parlorn na Mamman da wani irin takunsa mai jan hankali da wata irin izza a tattare dashi...Yana fita daga parlon kai tsaye ya nufi motarsa jaguar da aka fitar aka wanke kallon farko da zakayiwa motar kasan kuɗi sun zauna jikin motar sai ya'yan wane da wane kawai ke hawanta. Ya shiga motar ya tada da sauri maigadi ya buɗe masa get ya fice daga gidan, wayarsa ya ɗauko Iphone 14 pro max, still har lokacin maganganun Mamma, sunki fita daga kansa bai san sai yaushe zai iya buɗe baki ya faɗa mata bazai iya auren Khairiyya ba, auren su ma bazai yuyu ba, dan kuwa idonsa a buɗe nata a buɗe duk da a bangaren Khairiyya kuwa ita gani take kamar aurenta xaiyi kamar yadda Mamman keso, dialling wata lamba yayi mai ɗauke da sunan Sarah cikin kankanin lokaci aka ɗaga wayar."Mr. Dikko!" Ta faɗa da wata irin kasallaliyyar murya mai dauke da jan hankali,"Ki sameni a guest house yanzu." "Me zai hana ka biyo school ka ɗauke ni ina ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters77
premium67
11

11

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

21

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

22

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

23

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

24

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
27

27

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

28

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

29

Premium
Updated a year agoAvailable now
30

30

Premium
Updated a year agoAvailable now
31

31

Premium
Updated a year agoAvailable now
32

32

Premium
Updated a year agoAvailable now
33

33

Premium
Updated a year agoAvailable now
34

34

Premium
Updated a year agoAvailable now
35

35

Premium
Updated a year agoAvailable now
36

36

Premium
Updated a year agoAvailable now
37

37

Premium
Updated a year agoAvailable now
38

38

Premium
Updated a year agoAvailable now
39

39

Premium
Updated a year agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated a year agoAvailable now
42

42

Premium
Updated a year agoAvailable now
43

43

Premium
Updated a year agoAvailable now
44

44

Premium
Updated a year agoAvailable now
45

45

Premium
Updated a year agoAvailable now
46

46

Premium
Updated a year agoAvailable now
47

47

Premium
Updated a year agoAvailable now
48

48

Premium
Updated a year agoAvailable now
49

49

Premium
Updated a year agoAvailable now
50

50

Premium
Updated a year agoAvailable now
51

51

Premium
Updated a year agoAvailable now
52

52

Premium
Updated a year agoAvailable now
53

53

Premium
Updated a year agoAvailable now
54

54

Premium
Updated a year agoAvailable now
55

55

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
56

56

Premium
Updated a year agoAvailable now
57

57

Premium
Updated a year agoAvailable now
58

58

Premium
Updated a year agoAvailable now
59

59

Premium
Updated a year agoAvailable now
60

60

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
61

61

Premium
Updated a year agoAvailable now
62

62

Premium
Updated a year agoAvailable now
63

63

Premium
Updated a year agoAvailable now
64

64

Premium
Updated a year agoAvailable now
65

65

Premium
Updated a year agoAvailable now
66

66

Premium
Updated a year agoAvailable now
67

67

Premium
Updated a year agoAvailable now
68

68

Premium
Updated a year agoAvailable now
69

69

Premium
Updated a year agoAvailable now
70

70

Premium
Updated a year agoAvailable now
71

71

Premium
Updated a year agoAvailable now
72

72

Premium
Updated a year agoAvailable now
73

73

Premium
Updated a year agoAvailable now
74

74

Premium
Updated a year agoAvailable now
75

75

Premium
Updated a year agoAvailable now
76

76

Premium
Updated a year agoAvailable now
77

EPILOGUE

Premium
Updated 9 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play