FreeArewaPen original
DA'IMAN ABADAN SANADIN SHI
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 SANADIN SHI 1&10
*馃尯DA'IMAN ABADAN*馃尯 _SANADIN SHI_*~HOT LOVE AND FATE STORY~**BOOK TWO*_STORY AND WRITING BY__漏JAMEEY YAR'MUTAN KANKIA鉂o笍__MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION_```ALHMDULLIHI ALLAH abun godiya da ya bani ikon cigaba da posting din labarin DA'IMAN ABADAN BOOK TWO (SANADIN SHI),fatan zaku bani hadin Kai kamar yanda kuka bani a baya...yanzun aka fara wasan fa馃グ```*Daga tafiya hutun sati biyu ya zama complain oooni Jameey馃 daga groups har DM maganar kenan yayi yawa yayi yawa to mun dawo ko satin d'aya ma ba ku bari munyi ba馃ぇ,sai a cigaba da gashi sai dai Babu posting Saturday and Sunday Thank myluv's馃拫馃グ*_Ban yarda yan YouTube su daukar man labari su mai dashi audio ba,ba tare da izini na ba!yin haka babban laifi ne idan kana bukata yi man magana kai tsaye! ***_*** aka kawo masu na saukar amarya.masace da sinasir sai miyar ganye da taji kafar sa.sai kuma wata miyar kabewa ta aka wadatata da zallar hanta.wata kular kuma soyaiyen naman kaza ne a cikin sai kuma dayar ragadadar kan ragone.sai catoon din ruwa da kuma na lemuna kala kala.haka aka kawosu aka ajiye gabansu.Sai sannu da zuwa Meelat take masu ta rasa Ina zata ajiye su dan dadi Meelat kanwar Najeeb ce uwarsu d'aya ubansu d'aya anan cikin abuja itama take aure.sai kuma Sema ita kuma kanwar Moha ce.kamar yanda Moha da Najeeb suka taso Kai daya haka ma Meelat da Seemarh haka suka taso.tare ake masu komai har hatta course d'aya suka karanta a turkey B.S.C.NURSING,kuma rana d'aya aka yi masu aure. Meelat da kanta ta zuba masu abinci sai da ta fara kai ma Zubaida sanann ta zuba ma Zulaihat ta kai masu sai sannu take masu.yanda tayi masu kuwa sunji dadi dan har nuna sukayi.ita dai Zubaida ta samu ta dan ci kadan dan yanda take jin yunwa ba zataji zata iya kyale abincin ba gashi kuma kamshi sai tashi yakeIta kuwa Zulaihat yanda aka ajiye mata abincin haka ta zuba mashi ido tasa sa hannunta a ciki ba dan bata jin yunwa ba,tana jin yunwa abunda ke yunwa sai dai bata jin zata iya cin wani abu a halin da take ciki.Ta kasan ido take kallon movement din kowa tana ankare da komai.tana ankare da yanda yan'uwanshi suke cikin walwala da farinciki tana mamakin yanda ya fita zakka a cikin yanuwanshi.duk fuskar da ta kalla sai taga annnuri a samanta kamar dai fuskar Dr Moha,amman shi ne kadai ya banbanta da halin yan uwanshi bashi da annurin fuska ko kadan.Ajiyar zuciya ta sauke tana tunanin yanda zatayi rayuwa da shi da irin wanann halin mai wuyar sha'ani.gani take bata iyawa dan ba zata iya dauka ba.ji take kamar tabi yan kawo amarya su koma tare dan ita bata iyawa.komai ya kwance mata tama rasa ta ina zata fara da wanann mutumin marar mutunci da tausayi.Furzar iskan bakinta tayi tana cewa a cikin zuciyarta.."zan iya yes zan iya zan koya maka hankali ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.