FreeArewaPen original
PART OF OUR DESTINY
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*PART OF OUR DESTINY**I DEDICATED THIS BOOK TO MY BEST FRIEND FOREVER HALIMA NURU MURTALA (AMEERA)**1/September/2023*Free page*.*Chapter 1*(ABUJA NIGERIA)*ASSIDIQUE ATTOM EL-FAROUQ CONSULTANT HOSPITAL*Thursday 2:00 Am.Wannan daren ya kasance wani irin dare mai d'auke da tsananin duhu, hadi da cushewar yanayi, kasantuwar babu wata yalwatacciyar iska dake kad'awa had'i da kai komo acikin wani sashi na garin, wanda hakan yana daya daga cikin abunda yasa, ko ina yayi shiru, bakajin tashin sautin komai kasancewar garin babu wani annuri, saboda sama da tayi duhu dulum, babu hasken farin wata ko kad'an, haka ma taurari sun disa she, hakan yana d'aya daga cikin abunda yasa duniyar tayi duhu, yayinda ko ina yayi shiru babu motsin kowa, saboda adaidai irin wannan lokacin, kaso 70 acikin d'ari na daga mutanen dake rayuwa acikin k'asar ta Nigeria bacci suke, kasancewar masu iya magana sunce dar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.