WASA DA RAIFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

WASA DA RAI

  • 1views
  • 34chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Suna na Badeelah Yakubu Mahdi wacce aka fi sani da Milhat, a ko da yaushe burina shine na kawo wa masoya na books din da zai nishad'antar,ya ilmantar sannan ya fad'akar da ku,ku kasance tare dani domin samun labarai masu dad'in gaske. Nagode.

More from @milhaart

Sample · 001

WASA DA RAIOct/Fitattu5 2023   ©️ Milhart_Da sunan Allah mai rahma mai jin kai, Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi muhammadu S.A.W , Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangijin talikai mai kowa mai komai mai rayawa da kashewa da ya bani dama da ikon sake ɗaura alkalami na akan sabon labari na mai taken *WASA DA RAI* ,ba wayona ko dabarata bane ikon sane shine ya nufa, ina rokon Allah yadda ya bani damar farawa lafiya ya bani ikon gamawa lafiya ameen._Godiya ta musamman ga masoyiyata *SHAMSIYYA MANGA* ina Ƙaunar ki Rabin Rai,ina kuma miki fatan alhairi._*Gargaɗi* littafin WASA DA RAI mallakina ne haka ma haƙƙin mallakar sa don haka ban yarda a canza min labari na ba ta ko wace irin siga ba._P________1Shimfiɗa"Da ga ƙarshe dai mun haɗu AJ da ma na faɗa maka ko wane ne wannan mai *WASA DA RAN* al'umma ni Abdul'Alim sai na kawo ƙarshen sa , d...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters34
premium11
24

23

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
25

24

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
26

25

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
27

26

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
28

27

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
29

28

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
30

029

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
31

030

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
32

031

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
33

032

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
34

034

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play