FreeArewaPen original
GAMON JINI
- 1views
- 71chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
⚡️*GAMON JINI*⚡️ *NA FATIMA MOH'D GURIN* *GUREENJO**E.W.F**PAID BOOK**FREE PAGE ONE* *TAURARI BIYU⭐️⭐️ DAGA TASKAR MARUBUTA BIYU✍️✍️******Wata Arniyar bakar BMW 840 IX ce ke tsula uban gudu a hanyar dake tsakanin sokoto, zamfara da dukkan alamu mamallakin motar sauri yake ya cimma duk inda ya nufa, sanye yake da wata bakar riga wacce ta fito da duk wata kirarsa ta cikakken namiji me kwanji tare da wando ta khakin sojoji kafafunshi irin takalmansu ne, hannunsa na hagu dake d'aure da wata Rolex watch d'insa ya d'ago ya duba lokaci dukda karfe 11 na dare ya wuce sede hakan be sa ya ji kaman ya nemi masauki In ya shiga Gusau ya kwana ba, ya riga ya kudurta ba inda ze kwana yau se birnin kano, a jikinsa yake ji mahaifiyarsa ba lafiya kaman yadda shakuwarsu ta zarce misali though akwai wannan alk...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.