FreeArewaPen original
KURMAN ALLO
- 1views
- 106chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 001
*KURMAN ALLO*(A beautiful Love Story)NaJEEDDAH ALIYU&ASMY B ALIYU#Love Story#Gwagwarmaya#Team Tagwaye001.*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.**TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*_________________________Taƙure take can ƙarshen gado ta sunne kanta tsakanin guiwayoyinta biyu. Wani irin kuka take yi wanda sautinsa baya fita sosai a dalili dusashewa da muryata tayi. Jikinta lulluɓe da lafayya pink and white colour ƙafafuwanta ɗauke da lalle na salatif maroon color sai ɗan baƙi kaɗan da aka bi gefe da gefen ƙafafuwan nata dashi. Bata taɓa tsammani ko hasashe ƙaddarar ta za ta kawo ta izuwa wannan mataki ba. Ko kuma matsayi da yau ta riske kanta a ciki. Abu ne da ta kasa yarda da faruwarsa, take ganinsa tamkar a mafalkinta, ga wasu tarin tambayoyi da ke ta shawagi a cikin ƙwaƙwalwarta. Shin miyasa mahaifinta ya kasa yarda da cewa wannan aure da ya zama sila kuma jagora haɓakawa ba abu mai yiwuwa b...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.