FreeArewaPen original
SUMAYYA
- 1views
- 29chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya kuma Manazarciya, mai kyakykyawar alaqa da kuma son binciken abubuwan da suka danganci rayuwar yau da kullum.
Sample · Page 1
*SUMAYYA* _***@SaNaz_deeyah__Arewabooks@sanazdeeyah_Youtube: *** WRITERS ASSOCIATION📚*_[karamci tushen mu'amula tagari]__Bismillahir rahmanir rahim. Dukkan godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai kowa tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammad(SAW).__Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne, ban rubuta dan cin zarafin wani ko wata ba, dan haka idan labarin yazo daidai da na wani ko wata to hakan ba komai bane face arashi._Gabaɗaya littafin tukuici ne gareku:Mdm AlhadjiUmmu RamlatSalma kaboUmmu SafiyyaMaman BilalNagode sosai da gudunmawarku a gareni Allah ya saka da alkhairi._Ban yarda wani ko wata ya yi amfani da labari na ta wata siga, ko a juya shi zuwa audio ko youtube ba tare da iznina ba, a kiyaye!__Page 1_Duk da cewar yana da ƙarancin mai a motar shi amma hakan bai han...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.