FreeArewaPen original
MAI DAKI
- 1views
- 92chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing is my passion❤️😍
Sample · 001
*MAI ƊAKI...!* Fitattubiyar. ©️ *Nana Haleema.**** @Nana_haleemaArewaBooks @nanahaleema11_Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah subahanahu wata'ala da ya bani dama da ikon sake d'aukar alqalami a wannan lokaci, ya Allah yadda ka bani damar fara labarin nan lafiya Allah ka bani ikon gamawa Lafiya. Ya Allah ka bani ikon aikata alkhairi a ciki sa kasa na kaucewa akasin hakan, Allah ka iya min ka dafa min muje karshen sa cikin aminci da kwanciyar hankali, Ameen.__Wannan labarin na k'irk'ire shi ne banyi da wata ko wani ba, in kin karanta yayi kama da naki ayi hak'uri rashin sani ne.__Ban yarda wani ko wata su canja min labari zuwa wata siga daban ba tare da izinina ba._*Book 1**Page 1* Babban gida ne mai hawa uku sama da tsakiya d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.