ALƘALAMIN SOFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

ALƘALAMIN SO

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

✍️ Writer | DijahAM (Oum Amani) 📖 Author of Taswirar Kaddara & more 🌙 Islamic • Family • Romance • Drama 🖤 Stories of love, pain, secrets & second chances Welcome to my little world of stories. 🤍

More from @oumamani

Sample · Page 1

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Ina mika godiya ta ga Allah daya bani ikon fara rubuta sabon littafi na cikin koshin lafiya, yadda na fara lafiya Allah ka bani ikon gama sa lafiya.Fatan alkhairi ga masoyana a duk inda kuke, Ina miko gaisuwa ta tare da muku albishir din sabon littafi na, Ina fatan zamu fara tafiyar nan tare daku mu gama tare In sha Allah. Ku sani Ina kaunar ku sosai masoyana🤌😂 fatan zaku cigaba da bani goyan bayan ku darı bisa dari. Ku biyo ni a cikin sabon littafi na wanda nasan In sha Allah zaku so shi sosai, wannan salon na daban ne da ban taba zuwar muku da irin sa ba muje zuwa dai domin na nishadan tar daku hadi da fadakar wa a cikin wannan labarin namu.        ALKALAMIN SO        BYDIJAHAM(Oum Amani)Page 1   Turo baki nayi gaba cike da shagwaba Ina kunkuni na mike badan Ina so ba zuwa toilet, sai da nafi 5mins a ciki sannan na fara wankan ina yi Ina zumbura baki badan yadda Uncle ya tsani kazanta ba kuma nasan yana gidan yau da ba abinda zai sa nayi wankan nan sosai da dakile kawai zan yi abuna kamar yadda na saba wasu lokutan in baya nan sbd sanyi.Shirya wa nayi tsaf cikin uniform dina riga fara mai dogon hannu sai straight skirt black color, kaina sanye da hula baka na rike socks dita fara kal da black karamin Hijab dina, dan kallan kaina nayi a mirror naga yadda fuska ta tayi fayau gashi ko kwalli ban sawa ido na ba duk nayi wani kala, fayau din dana yi sai hakan ya karawa fuska ta kyau sosai.Jakata na goyo a bayana na fito daga dakina Ina dan lumshe lulu eyes dina sbd baccin nan Sam baya İsa ta nidai, Mami ce tsaye a jikin dinning table tana hada min tea dagowa tayi ta kalle ni sannan ta kalli katon watch din dake manne a dinning area din, girgiza kai tayi tace “yi sauri mana kin tsaya kina tafiya kamar wacce Kwai ta fashe a ciki, tun dazu Sultan da Maryam suke zarya ke kawai suke jira ke dai kullum sai kin sa kun kusa makara ko?”.Kara narke wa nayi Ina turo baki gaba idona suna sheki kamar hawaye zasu zubo min nace “ai Ya Kausar ce bata tashe ni da wuri bafa Mami”Harara ta kawai Mami tayi tana cire spoon din data gama juya min tea din tace “maza dauki ki shanye sa ynxun nan na saka miki toasted bread koza kici nasan halin ki ba hankali ya gama ishar kiba Maimakon in an fita break ki siyi Abu mai dan nauyi kici to baxa kiyi ba sai dai kawai ki ta narka wa cikin ki zaki”.Nidai kallon ta kawai nake da manyan idanuna Ina Shan tea dina, ban yadda na cire cup din a baki naba sai da ma shanye sa tas, kitchen na kai na ajiye na fito da sauri na sa hijab dina da takalmi na sosai uniform din yamun kyau bama yadda hijab din ya Kara haska fuska ta sosai.Jakata na goya bayan nasa karamin container d...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium25
16

Page 16

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
17

Page 17

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
18

Page 18

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
19

Page 19

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
20

Page 20

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
21

Page 21

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
22

Page 22

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
23

Page 23

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
24

Page 24

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
25

Page 25

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
26

Page 26

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
27

Page 27

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
28

Page 28

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
29

Page 29

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
30

Page 30

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
31

Page 31

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
32

Page 32

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
33

Page 33

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
34

Page 34

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
35

Page 35

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
36

Page 36

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
37

Page 37

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
38

Page 38

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
39

Page 39

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
40

Page 40

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play