FreeArewaPen original
IDAN AN CIZA..!
- 1views
- 21chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · ƊANƊANO
*DAGA MARUBUCIYAR.**GIDANMU**TA FITA ZAKKA.**KANA NAKA**TSAKA MAI WUYA**JANAFTY*♥️*AREWABOOKS:Jamilaumarjanafty*****: JamilaUmar315**ƊANƊANO DAGA LITTAFIN IDAN AN CIZA.*Gani take yi kamar a mafarki yau ita ce a gaban Aji tana kallon shi yana kallonta. Yau ita ce ga ta ga shi wanda tazaran dake tsakaninsu bai wuce taku biyu ba, sannan yau ita ce take fitar da numfaashi tare da jin ɗumin numfashin Mansoor a cikin nata numfashin. Farinciki ne ya saka ta kuka yau kimanin shekaru goma rabon da ta saka shi a idanuwanta irin haka. Sai dai ta hango shi a hoto daman ya ce ta yi nisa da ganinsa shima zai yi nesa da jinta da ganinta na har abada. Daɗi ne ya cika mata zuciya da ya sa har ta kasa iya rike kanta sai kuka hawaye suna ta faman sintiti saman kyakyawan fuskarta da ta sha kwalliya mai kayatarwa. Shi kuma so yake yi ya hana idanuwansa kallonta amman sun ƙi bashi haɗin kai kamar an ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.