FreeArewaPen original
KUSANCI BOOK 1
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · KUSANCI PAGE 1
KUSANCINAHAJ HABIBA ABUBAKAR IMAM (Mrs Aliyu mayere) BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM. ........ Page 1 SHIMFIDA Kaduna Unguwar sarkiKarfe 2 na dare Cike da tashin hankali gami da gajiya da masifa da bala'in da sajeeda ke zuba masa,wanda tunda ta fara ba ta huta ba, cikin matsanancin fita hayyaci take, domin ji take kamar duk duniya a Lokacin idan aka bincika ba za'a sami macen da ta fita shiga tashin hankali da damuwa ba, domin Bakil ya zo mata da maganar da ba ta taɓa zaton jinta daga gare shi ba a wannan lokacin da ta gama dammarar zama da shi ita kaɗai ba tare da ta raba shi da ko wace mace ba a duniya.Bakil ya dubeta idanunsa jajir da alamar ya kai bango, ma'ana sajeeda ta fara tuke shi, cikin wata dishasshiy...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.