FreeArewaPen original
SHU'UMAR MASARAUTA 2
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*SHU'UMAR MASARAUTA* ©AMEERA ADAM*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*Tsokaci: Ban amince a sauya mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a Youtube ko a ɗora a wata kafar sadarwa ba tare da izinina ba. Yin hakan na iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye. *BOOK 2* SHAFI NA ƊAYAGIDAN SARIN KAYA🥳🔥 Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koɗewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai rahusa ki ɗora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada. Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ƙauri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ƙamshi da daɗewa a ɗaki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.