FreeArewaPen original
AL'AJABIN SO
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
AL'AJABIN SO (heart touching story)بسم لله الرحمن الرحيم FATIMA MUHAMMAD GURIN. (Gureenjo)ADABI WRITERS ASSOCIATION Marubuciyar:*Zuhraa**Hamrah**Igiyar Rayuwa**Noor Iman**Ruwan Sama..**Lelewal**GAMON JINI paid**Kowa Ya ga zabuwa..**Diddigar ƙaya... Paid**Rubutu a kan ruwa... Paid*And now..*AL'AJABIN SO... Paid**BOOK 1* *Page 1*SHIMFIƊATarihi yana nuna mana abubuwan da suka faru ne kafin mu a rayuwa!Rayuwar duniyar cike take da kalubale, haɗari, wahalhalu da musibu daban-daban, kusan in ka ga ka gujewa hakan to fa alƙalamin ƙaddara bata zana maka ita a shafin ƙaddararka ba, a lokacin da kaddara ke wasa da rayuwarka ya rage maka ɗaukan wannan kalubale a matsayin darasi, ka kuma yi haƙuri da jarabawar Allah (S.W.T) a gare ka. Ni Fatima ban taɓa sani...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.