FreeArewaPen original
HAWAYEN ZARGI
- 1views
- 84chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1-2
HAWAYEN ZARGI NAFadila LamidoADABI WRITERS ASSOCIATIONKin taba amfani Da ght products wajan gyaran jiki Ko magance lalurar Da Mata Ke Fama dashi bangaran aurataiya? Gwada ght products ki nada matsalar toshewan mahaifa? Matsalar dake hana daukar ciki,? PID infection Ke damuni? Ko matsala ta fibroids ? Gwada ght products matsalar basir kumburin ciki tsutsan ciki typhoid malaria yawan ciwan kai ku zo ki Gwada ght products Ina Mata masu Neman abinda Zai matsesu, Zo kigwada ght products namu bame cutarwa bane hasalima zai maki maganin wasu damuwoyi Da dama ajikinki ga qarin martaba. Duk wasu cututtuka dakuka Sani akwai maganinsu a ght products Kuma Da amincewan Allah maganinmu Ke aiki shafshaf kudai kuyi maza kunemi naku aguna.INA WADDA TAKE SON?1.ANTI AGING2.SKIN GLOWING4.PINK LIPS5.SHINY NAILS6.LONG AND STRONG HAIR7.HEALTHY JOINTS8.IN AND OUT CLEARNESS👍9.THIGHTINIGKIZO GA GHT GINSING ROYAL JELLY DA GARLIC SUPPLEMENT, KU ZO KIKÀRBI NAKI KAFIN YAKARE. TESTED AND TRUSTED ZAKÌFAŔA GANIN TOTAL CHANGES WITHIN FEW DAYS IN SHAA ALLAHU Mai gayya mai aiki, Gel ɗinmu na GHT Ƙarshe ne in dai fagen garan skin ne. WhastApp no: *** Fadila Lamido BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM PAGE 1-2"Idan ana lisafin kyawawan maza dole asani aciki, idan kuma maganar iya kula da iyali ake ina cikin lissafin, ke ta ko ina ki godewa Allah, domin mijinki ba rago miji bane" Murmushi matashiyar take zune agensa ta yi tare kallonsa sannan tace, "Kullum cikin godiyar Allah na ke, amma fa ka daina yabon kan ka, domin mutum tara yake be cika goma ba" Rage murmushi dake kan fuskarsa ya yi tare da cewa, "Kina da ja kenan?" Cike da dariya ta kauda kanta tana kallon gefen hanya tare da cewa "Gaskiya ka rage gudun nan.""Kina tsoron mutuwa ne?, ke dai ki zauna da kyau idan kuma mun mutu mun yi shahada ai ko." Cikin dariya ta ce "Ni ban shirya yin shahada ba" shima dariya yayi sannan ya juya bayan motar ya kalli yaron dake zaune bayan motar ya ce, "Khalil kai fa ka shirya yin shahada?" Cikin rashin fahimta yaron ya taso ya dafa kujerar da ke gaba tare da cewa "Eh mana Daddy ai ni da kai mun shirya yin ko? Anty ce bata shirya ba" Dariya su ka yi gaba daya, yayin da wadda yaron ya kira da suna Anty ta ce, Ka gani Ya Habibi ka daina magana irin haka da Khalil yanzu na tabbata wuni za yi yana maimaitawa kamar karatu." "Ba zai yiwu ba, idan banyi hira dashi ba da wa zan yi?" Waigowa yayi kujeran dake bayan motar ya na kokarin daukan yaron, ganin haka ta yi saurin cewa "Barin dauko maka shi."Hankalinshi ya maida kan tukin yayin da ta dauko yaron da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.