FreeArewaPen original
Haramtacciyar Alaƙa
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hi y’all!🥹 i'm khanoum loves: – dark romance that ruins my sleep schedule 🕯️🥀 – reading until 3am then regretting it at 8am class🙂 student by day 📚 villain-reader by night 🖤🥀 updates = when my brain allows🥲🌸 be patient with me, exams > fictional men (sometimes)😌🤲🏼 ...
Sample · 🌸5
💝🌸HARAMTACCIYAR ALAƘA🌸💝*Written by Fateemah MG ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)🌸Page 5Gyara zama Irfaan yyi yace, "Mey suke faɗa?" Ƴar dariya Anwar yyi yana sake ƙurewa Irfaan kallo kafin yace, "Wai duk zubin surarkan nan ta ƙarfafan mutane shine wai har za'a ce.." dariya ce ta kubce masa aikuwa ya bushe da dariya, kallon banza Irfaan ya fara zuba masa kafin yace, "Ban son iskanci kazo kana wani dariyar banza idan bazaka faɗa min ba kar ka jamin rai malam!" Ganin yanda ran Irfaan ya ɓaci yasa Anwar ƙara bushewa da dariya yana mamakin yanda ransa zai ɓaci idan yaji asalin labarin, "Easy my man, abunne da ban dariya wallahi, wai cewa ake yi wai kai ɗinnan wai..." sosai ran Irfaan yyi mugun ɓaci da jin iskancin da Anwar yake yi masa, kicin kicin yyi da idanu yace, "Ka ga malam tashi ka fitar mani a office ina da abun yi!" Kafin kace mae sae Anwar yyi fuska ganin ya ɓatawa Irfaan rai, ajiyar zuciya ya sauke yana fatan kar ya sake dariya yayinda ya faɗa masa abunda ake cewa, in a serious tone yace, "Wai cewa ake yi you are impotent, ƙurungus kenan!" Shiru Irfaan yyi yana zulumi kafin ya bushe da dariya shima, Anwar ne ya zuba masa idanu yana kallon ikon Allah dan yyi mamakin ganin Irfaan yana dariya bayan abunda aka faɗa, nuna kansa ya fara yana dariya kafin ya fuske yace, "There is no way ni suke faɗa sae dae idan saɓa lamba suka yi. Namiji mae jini a jiki kamar ni zasu kira impotent?? No wayy!" Shiru Anwar yyi bae ce komai ba, gaban desk ɗinsa ya ƙarasa ya danna intercom kafin ya juya yace, "Let's talk later Anwar, I'll get real busy right now!" Kai Anwar ya ɗaga masa kafin ya juya ya fice daga office ɗin. Zama kan kujerarsa yyi yana mayarda numfashi yace, "Bil haƙƙi sunce sae mutum ya zama ɗan iska shknn muje zuwa!" Akwai AC a ɗakin amma zafi kawai yake ji, necktie ɗin wuyansa ya fusge ya ajiyeshi akan table ɗinsa, ba'a ɗauki lokaci ba Asmah ta shigo cikin office ɗin tana wani rausaya kamar stripper a club, tana ƙarasawa gabanshi ta samu guri ta zauna rai a ɓace ya kalleta yace, "Waya baki damar zama?" Shiru tayi tana neman turo masa baki, clenching haƙoransa yyi yace, "WA YA BAKI DAMAR ZAMA???!" Jin yyi tambayar cikin ɓacin rai yasa ta miƙewa zumbur tana ɓata rai, miƙewa yyi daga kujerarsa ya zagayo gurinta yace, "Wanne rumour kike spreading game dani a asibitin nan?" Zaro ido tayi tace, "Ni... ni... ni kuma..me n..nayi?" Tunkarota ya fara yi kuma ga ransa a ɓace hakan yasa ta tsorata matuƙa, baya baya ta fara yi yana tunkaro ta yana faɗin, "Ba tambayar ki nake ba?" A tsorace take dashi sosai ga wani kwarjini da yyi mata tana jin da kyar take iya shaƙar numfashi, jin bayanta ya mannu da jikin bango yasa ta ƙara rikicewa, sarai ya kalli tsoro a idanunta amma idan ta fara baza iskanci sae mutum...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.