FreeArewaPen original
SAIFUDDEEN
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm a writer at heart ❤️ Driven by the power of word cause words are my love language.🤩😍 Novelists 🖊️🌹
Sample · One.
******** A lokacin shekarar baya sanda ake zaune cikin kwanciyar hankali da lumana shekarun da ba su wuce goma ba zuwa sha biyu, inda ya yi dai-dai da shekara goma zuwa shaɗaya. A cikin wata unguwar, da kana gani zaka ce ta talakawa ce saboda yanayin unguwar da kuma yadda mutane suke ta zaune a bakin layi samari. Wasu kuma dattijai a ƙofar gida, irin sakaliyar yamman nan da iska ke kaɗawa a hankali a hankali alamar sanyi ke daf da shigowa. Yayin da wani matashi ke tafiya cikin sakin murmushi da fara'a duk inda ya wuce sai ya tsaya ya gaisa da mutanen wurin kafin ya tafi. A kallo ɗaya zaka san shi ɗin wani irin kyakkyawane sosai yana da kyau. Musamman idan ka kalli fuskarsa wacce ke da ma'abociyar murmushi da alama de ya zame masa jiki, ya sha sabon askin da aka yi masa gyaran fuska, sajen sa sai ya sake fitowa sosai kyan sa na bayyana. Yana sanye da milk ɗin yadi marar nauyin ku...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.