REINAFree

ArewaPen original

AdventureFreeCompleted

REINA

  • 1views
  • 118chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hola🙋 I don't even know much about myself but: I'm an English and Hausa author which means you'll find books in both languages on my profile. I love reading and writing. I love chocolates... If you wanna be friends with me get me one. Blue is my favorite color,... Nothing is as ...

More from @seemahwrites

Sample · 1

Disclaimer: Ban amince a sauya min littafi ta ko wace irin siga ko a ɗaura min a wata channel na youtube ba tare da izini na ba, yin hakan babban kuskure ne kuma zai sanya na ɗauki tsatstsaurar matakiAny resemblance to any figure or event, deceased or living is purely coincidentalبسم الله الرحمان الرحيم01...shi zumunci a wannan zamanin na mai shi ne, ga masu hannu da maiƙo ake sada zumunta mai bushashshiyar hannu kuwa saidai shi ya sada ta" Taɓe baki Saudat tayi tana gyara kwanciyar Suhail a jikin ta wanda tunda iskar napep ta kaɗa shi barci yayi awon gaba da shi "Amma abin yayi yawa Abban Yaseer. Ko wani hidima nasu muna kan zirya a hanya amma ko sau ɗaya! Ko sau ɗaya fa ban taɓa haihuwa mutanen nan suka ɗago ɗaya daga cikin su yazo mana barka ko suna ba saidai mu ko yaushe muna kan faman kashe kuɗin adaidaita zuwa gidajen su.Yamutsa fuska yayi alamun baiji daɗin zancen ta ba, ga Yaseer ɗin dake zaune a tsakanin su ya kafe shi da idanu yana dakon amsar da mahaifin nasu zai bayar don da gaske ko shi mai shekaru 11 ya fahimci cewa yawan zirya da suke ma ƴan uwan mahaifin nashi ba buƙata ko appreciating suke yi ba balle kuma mahaifiyar da ta haife su."Ƴan uwana ne fa Saudah. Ki taya ni son su mana"Girgiza kai tayi "nifa ba son ƴan uwan ka bane bana yi, kawai yanda suke treating ɗinmu ne bani jin daɗi gaskiya. Su basu ɗauke mu a matsayin ƴan uwa ba sai kaman masu aikin su kuma ba don basu da isassun masu musu hidima bane A'a! Don kawai a gwada mana matsayin mu ne""Nima idan na shiga wasan su Jamal kora ta suke yi wai wasan su ba na ƴan ƙauye bane" cewar Yaseer .Kama baki Saudat tayi. "Kaji marasa kunyan yara, duk baka girme musu bane don sun samu ma kai ke binsu har zasu na maka rashin kunya?"Kamal ya ɗaura hannu saman cinyar Yaseer ɗin gudun kada ya biye wa mahaifiyar shi su mulmula ƙaramin zance zuwa babba."Kuɗi shi ke bada matsayi ba shekaru ba. Ku lura mana cikin su Alhaji Tahir ne ƙarami Amma shine gaba a komi na hidimar family, ko family meeting za'a yi ba mai fara magana sai yayi, kuma idan ya bada shawara a take zai rikiɗe ya koma umarni, ba mai ja dashi a kan adalci ko rashin adalcin sa ba don komai ba sai don Allah ya wadata shi fiye da sauran. don haka kada kaji komai don ka girme su tunda nasu gidan kazo sai ka lallaɓa su har su barka ka shiga wasan ko?"."Oh shima koya mishi jurar wulaƙanci kenan zaka yi?" Saudat tayi kicin-kicin da fuska.Bai samu damar bata amsa ba kasancewar sun iso. Motoci ne kala-kala jere har kusan ƙarshen layin, shi yasa a tsallake mai napep yayi parking yana jiran su fita su sallame shi.Kamal ya ɗauki Suhail dake barci saudat kuma ta janyo ƙaton cikin ta da ƙyar ta fito tana gyara zaman wuyan hijab ɗinta da baƙar jakar ta ƴar kullum wanda kwance ne Hajiya Fauziyya ta bata shine ya zamo mata na shiga taro.Ta riƙo hannu...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters118
premium78
41

41

Premium
Updated a month agoAvailable now
42

42

Premium
Updated a month agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
49

49

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
50

50

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
51

51

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
52

52

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
53

53

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
54

54

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
55

55

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
56

56

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
57

57

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
58

58

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
59

59

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
60

60

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
61

61

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
62

62

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
63

63

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
64

64

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
65

65

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
66

66

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
67

67

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
68

68

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
69

69

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
70

70

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
71

71

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
72

72

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
73

73

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
74

74

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
75

75

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
76

76

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
77

77

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
78

79

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
79

80

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
80

81

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
81

82

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
82

83

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
83

84

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
84

85

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
85

86

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
86

87

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
87

88

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
88

89

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
89

90

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
90

91

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
91

92

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
92

93

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
93

94

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
94

95

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
95

96

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
96

97

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
97

98

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
98

99

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
99

100

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
100

101

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
101

102

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
102

103

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
103

104

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
104

105

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
105

106

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
106

107

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
107

108

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
108

109

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
109

110

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
110

111

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
111

112

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
112

113

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
113

114

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
114

115

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
115

116

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
116

117

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
117

118

Premium
Updated 16 days agoAvailable now
118

Final

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play