FreeArewaPen original
IDO A DUHU
- 1views
- 138chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya manazarciya.
Sample · 001
IDO A DUHUWritten byBILLY S FARI💎Arewabook:-billysfariWattpad:-billyfari9RANAR FARAWA: Wednesday on 7th May 2025.Wannan littafin haƙƙin mallakata ne ban yarda a juya mani shi ba ta kowace irin fuska har sai da izinina! labarin dake ciki kuma ƙirƙirarren labari ne, saboda haka idan ya zo dai-dai da labarin ki/ka ko kuma rayuwar ki/ka to akasi ne kawaiBismillahirrahmanirrahim 1. Wata irin ƙara ce tun daga bakin gate suka jiyo data karaɗe gidan, hakan yasa ko gate mai gadi bai gama budewa ba aka danno hancin motar aguje zuwa cikin gidan wanda kaɗan ya rage a take mai gadi, ya yi wani irin tsalle tare da sakin gate ɗin ya wuntsila gefe, a rikice matuƙin motar wanda da alama shine mamallakin gidan ya yi parking haɗe da fitowa hankali a tashe. Sauran wuɗanda ke cikin motar kuma suka nufi cikin gidan a guje, a iya saninsu basu bar kowa cikin gidan ba kafin su ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.