FreeArewaPen original
AGOLA (Behind the palace walls)
- 1views
- 78chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey there! I'm Hauwa Jibrin, aka Hauwajay writes. Anxiously waving at you! I'm a bookworm who loves reading and writing, which is why I'm here. *** journey began as a reader, and now I'm thrilled to be a writer too! A little about me: - Avid reader - Avid writer - D...
Sample · Prologue
*AGOLA (Behind the palace walls)*🫧 _By Hauwajay writes~Book 1~PrologueAlhamdu Lillah Hello everyone, as you may know, I'm Leena Abbah, a young climate change advocate, so today I'd like to talk about.... Wafce wayan akayi da sauri Leena ta juya tana kallon Ammin ta with a frown face, Ammi tace "Waya ta ce abun wasan ki ko Leena? ba dama na ajiye waya sai kin dauka kin cika min waya with unnecessary pics and vids, right?" Leena says, "Mummy, these aren't unnecessary pictures and videos. Check out, they're meaningful" kawai ta fashe da kuka Abba ne ya fito daga dakin sa kafin yace komai Leena ta tashi taje da gudu ta fada jikin sa, he's patting her back comfortingly while looking at Ammi yace "Ammi yanzu Kuma me maman tawa ta miki dan Allah? Ke ko tausayin ta baki ji sai kiyi ta sata kuka?" Ammi tace "Bata da aiki sai daukan min waya tana wasa dashi" Leena tace "Abbah, ba wasa ba fah nake yi dashi I want to share something important with everyone" Abbah ya kama hannunta ya jata zuwa kan kujera, Ammi tace "Ai ga Abban naki sai ya baki nasa ai, danni banda lokacin ku" Abbah yace "tace message take son sharing muga video din" Ammi tace "Tuni na goge ai" Leena tasa ihu ta fara kuka tuni Ammi ta fice daga parlorn dakyar Abbah ya lallashe ta ya bata nashi wayar. The next day, Ammi na bakin murhu tana fifita wutan gawayin da yaki kamawa, ganin wutan ya ɗan fara kamawa yasa ta daura ruwan zafi da zata ma Leena wanka, Leena na kwance a daki tana rubutun waken baka a diary dinta Ammi ta ke leko tace "Leena har yanzu baki tashi kinyi brush din ba? Leena ta tashi da sauri tace "yanzu zanyi" Ammi tace "Let me repeat myself again zaki sha mamaki" daga haka ta koma wajen murhun ta ganin ko ruwan ya danyi zafi, Ammi na fita Leena ta wuce toilet din dakin ta brush tayi kamar yadda Ammi tayi instructing dinta, Ammi ta juye ruwan acikin wani bucket ta wuce da shi cikin gida da niyyar yima Leena wanka, karo ta kusan ci da Abbah da ya fito ganin ko ta gama shirya Leena, ta ja baya da sauri tace "I'm sorry ai ban ganka ba" yace "kin gama kuwa?" Yana magana yana duba agogon dake makale a jikin bango Ammi tace "Haba Abbah kasan fa yau mun makkara yanzu zan mata wanka sai inje na karasa abun breakfast din" yace "Okay, I think zan fita naje na tsiyo mata ko da bread da madara ne, sai ki hada mata tea kar tayi latti ne" Ammi ta tsaya sakake tana kallon Abbah tace "Haba Abu Leena, da wani kudin kuma zaka tsiyan mata? Ba gwara ka tsiya mana kayan miya ba?" yace "Yanzu ma bata lokaci muke kar yarinya ta makkara" yana gama fadan haka ya wuce ya fita ita kuma ta wuce ciki ta samu already Leena ta cire sleeping dress dinta tace "Biyo NI" tana gama mata wanka ta sa mata uniform, already Abbah har ya dawo ya hada mata tea suna fitowa suka gansa zaune yana fifita mata da gudu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.