FreeArewaPen original
Barrister Hibba
- 1views
- 29chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hausa novel writer
Sample · Barrister Hibba
💥 BARRISTER HIBBA💥✍️alƙalamin Nusaibat ibraheem rimi (Nusy bee)بسم الله الرحمن الرحيمLittafin BARRISTER HIBBA mallakin Nusy bee ne,kuma ƙirƙirarren labari,idan hali ko yanayi yazo ɗaya da na wani/wata,to a rashin sani neSadaukarwa:na sadaukar da littafin BARRISTER HIBBA ga makaranran litattafai na ƴan amana 🥰 kune ƙwarin gwiwa ta kuma farin ciki naPage 1LEKKI PHASE 1,LAGOS STATE, NIGERIA"Yes come in"aka amsawa mai knocking ƙofar"Shga tayi cikin office ɗin,cikin girmamawa take gaida wadda take zaune a office ɗinMatashiyar budurwa ce,wadda zata iya kai shekaru 27-28,fara ce kyakkyawa,amma kallo ɗaya nayi mata na ga alamun ba bahaushiya bace, tafi kama da ƙabilar igbo,sanye take da suit kamar dai yadda aka san lauyoyi,kunnen ta ɗaya jone yake da Ear pod,ta mayar da hankalin ta sosai kan computer da alamu abu mai muhimmanci takeyi,a haka ta amsa gaisuwar sakatariyar tata"Ma'am,you have a ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.