SO DAN RAYUWA!Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

SO DAN RAYUWA!

  • 1views
  • 29chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Nainarh KD – Nkd's “Every heart has a story — I only give it words.” 📞 Phone Number: *** or ***

More from @nkds

Sample · 1

*** 𝘿𝔸𝑵☆  R̲A̳Yᑌᗯᗩ ♥️         ☆♥︎L⋆o⋆v⋆e⋆ ᖴOᖇ 𐐛օv𝖊♥︎☆𝗕Ⲩ 𝔸mmⅈ𝖊ყ ℓαуℓєян & ɴᴀɪɴᴀʀ kd♡༆Ⴆᴬˢᴱᴰ σɳ ƈɾҽαƚιʋҽ ʂƚσɾყ!!!༻Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ RᴀʜɪᴍƊan ɗano  Daga Alƙaluma biyu na fasihai kuma Haziƙan ƴan baiwar marubutan nan naku wato NAINERH KD da kuma AMMEY LAYLERH TAKU✍️, Nasan dai hope MASOYANMU ba zaku bamu kunya ba don kunsan tunda tafiyar ta kasance ta gwanaye dole abin ya bada  Fire 🔥🔥🔥🔥🔥🔥 kawai.  _Karku Manta Khadijah Sabi'u Yahaya wato NAINERH KD'Nku itane ta gwangwajeku da ƙayatattu fitattun littatafanta irinsu SARAUNIYAR KYAU, CAPTAIN AYUSHER nadai San ba Rubutu ne da masoya mabiyanta ba zasu taɓa iya mancewa dasu ba a duniyarsu!!!_Kamar yadda ya ita ma Ƴar Baiwar nan taku Maryam Naseer Mirrah, Wato AMMEY LAYLERH ita ne ta gwangwaje Masoya Mabiya bayanta da ƙayatattu haɗadɗun litattafan ta wanda suka haɗa da irinsu MIKIYA JALAAL AREEF dadai sauransu, to ya kuke tunanin tafiyar zata kaya???                ♡_What an amazing trailer launch it was yesterday! ♥️ A huge shoutout to the entire team for making this such a special moment, one that will stay with us forever! Still can’t believe it’s finally happening, yay! enjoying a peaceful life after the successful heist in Venice. However In a surprising turn of events, one of their own betrays the team.Feeling super proud to be a small part of this LOVE cast and crew who’ve absolutely nailed touching LOVE, Every character is perfection, and I really hope people fall in love with this Novel  as much as we did while making it! 🤞 Babu ladama a tafiyan....._♡_Shi S0 ♥️ A duk inda ƙwaya ɗaya ne takk kuma kan Mutum ɗaya shi wannan SO ɗin yake faɗawa, Se gashi Rayuka da yawa da yawa dai akan shi wannan SO ɗin ƙwaya ɗayan da mutum ɗaya ne ze iya Mallaka, A cikin su kowa yana kallon SO DAN RAYUWA ne dan kuma baima abinda Zuciya take da muradi wato SOYAYYAR ESHERH KALTHOM. A.K.A SWEETY Sun yarda  sun ɗauka kasadan WASA da SO dan me Rabo ya samu shi da ita su Rayu, sedai kuma loƙaci ɗaya ba zato ba tsammani wata zuciyar ta kutso cikin jerin gwanon masu farautar wannan SO ɗin don shima tashi ZUCIYAR datai mugun kamuwa a matsayin ƙaunarta tashi ZUCIYAR ta RAYU ga zuciyar da  yake jin shima  itace tashi bugun Numfashin  dama rayuwarsa ma baki ɗaya. Soyayyar da kowa yake buƙata dan rayuwa, SOYAYYAR da kowa ke son ta zamo tashi dan cikon wani kudiri ko ceton numfashin juna. Wannan dai shi SO ɗin shi ne suke ganin  zayyi  sanadin Ràyuwarsu su duka wadda kowannen su yake jin zuciyarsa  ba zai iya rayuwa batare da bugun numfashin wannan SOYAYYAR BA a cikin Ƙirjinsa💔._~Ku sani ce...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters29
premium20
10

11&12

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

13&14

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

15&16

Premium
Updated a year agoAvailable now
13

17&18

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

19&20

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

21&22

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

23&24

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

25&26

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

27&28

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

29&30

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

31&32

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

33&34

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

35&36

Premium
Updated a year agoAvailable now
23

37&38

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

39&40

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

41&42

Premium
Updated a year agoAvailable now
26

43&44

Premium
Updated a year agoAvailable now
27

45&46

Premium
Updated a year agoAvailable now
28

47&48

Premium
Updated a year agoAvailable now
29

49&50. Last Chapter

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play