FreeArewaPen original
KARAGAR MULKI
- 1views
- 57chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · SNEAK PEEK
KARAGAR MULKI By Cwt-sumiey (A historical, fictional,magical,heart touching love story, with confusion ,destiny and betrayal) * SNEAK PEEK*Ƙaddara kurma ce,ba ta ji ba ta gani tan kan bijiro a rayuwar ɗan Adam ta mabanbanta salo,wala Allah ka gaiyace ta ko kuma ba ka gaiyace ta ba,za kai maraba da ita ko kuma ba za kai ba,kai ko da zaka sa ƙafa kai farmaki da ita hakan ba zai sauya sunanta na ƙaddara ba,wani sa'in mu ne mu ke buɗe ƙofar da za mu ba ƙaddara damar shiga cikin rayuwar mu,wani lokacin ita ke bibiyarmu tamkar mayunwacin Karen da ya hangi kyanwa a cikin talatainin dare,tabbas ruhi na azabuwa idan ya kasance gangar jiki na girbar laifin da ba ita ta aikata ba,shin laifi ne dan na tsinci kaina tattare da wata jarabawar da ban san asali ko mafarinta ba,shin yin kaina ne hakan ko laifi na aikata da har Ubangiji ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.