ƘITSO DA KWARKWATAFree

ArewaPen original

ƘITSO DA KWARKWATA

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

I'm a Author Ni marubuciya ce

More from @maimunabala209

Sample · KITSO DA KWARKWATA page 2

ƘITSO DA KWARKWATA 002Maimuna Bala                  Shuukran Young Talented Writers Association P2A can wajen Silefarht kuwa bayan isarta office daga yadda ta yi parking  mota yasa duk wanda ke wajen fahimtar bata cikin yanayi mai kyau,in tana cikin wannan yanayin duk wanda ya yi mata ba daidai ba korarsa ta ke daga aiki nan take, gaba daya mutanen dake wajen sun dakatar da duk wani abinda suke kama daga masu bawa flower ruwa da security da kuma ma'aikatan Company da ke shiga da fita a harabar Company kowanne su ya tsaya daidai inda ya ke ba tare da motsa ba duk sun sunkuyar da kawunusu ƙasa, security dake tsaye kofar entrance ya danne wani madanni jikin kofar shiga inda duka kofufi huɗu na Company suka buɗe biyu na shiga cikin Company biyu kuma na fita duk ya bar su abuɗe,gaba daya ma'aikatan dake first floor sun tashi tsa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium0
01

KITSO DA KWARKWATA page 2

Free sample
Updated a year agoAvailable now
04

KITSO DA KWARKWATA 005

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
05

KITSO DA KWARKWATA 006

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
08

ƘITSO DA KWARKWATA 009

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play