FreeArewaPen original
RASHIN SANI
- 1views
- 23chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · TSAKURE
💫RASHIN SANI... 💫 STORY AND WRITTEN BY: Sumaiya M Tukur (the Charismatic). Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Tsira da aminci su tabbata ga fiyyayyen halitta annabi Muhammad (SAW). Godiya mai tarin yawa tare da jinjina ga 'yan' uwa marubuta da suka karfafa mini gwiwa wurin yin wannan rubutu, Allah ya Saka musu da alkairi ya kara daukaka su. Wannan labari kirkirarre ne, idan yayi kama da rayuwar wani ko wata, to arashi ne. TSAKURE. Yini ne mai cike da rana mai tsananin zafi,wanda alamu suke nuni da gaf ake da samun ruwan sama duba da yanayin garin. kasancewa ana cikin farko-farkon damuna. Tafe suke tana rike dashi a wahalce cike da gajiya yunwa gami da ƙishirwa ga kuma nauyin shi da ya sakar mata, wani numfashi taja tare da tunanin ya kamata su dan huta, wuri ta samu kasan wata bishiya ta ajiye shi don su dan huta kafin su ci gaba d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.