AMNA DA SAFNAFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

AMNA DA SAFNA

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

It's Aisha G Umar 🌹𝑍𝑎ℎ𝑟𝑎-𝑡𝑢𝑙-𝑄𝑎𝑙𝑎𝑚🖋️ Muslimah🧕🏻 Hausa Writer✍🏼

More from @zahratulqalam51

Sample · Part 1-2

GARGADI ⚠️= wannan labarin mallakina ne, don haka ban yarda kuma ban amince da a sauya min littafi ta ko wace irin siga ba, sannan wannan labarin ƙirƙirarren labari ne, idan ya yi daidai da rayuwarka/ki haka Allah ya nufa.SADAUKARWA=  Na sadaukar da wannan littafi sukutum ga mahaifana, ababen ƙaunata. Mama da Abbah, Allah yaƙara muku lafiya da nisan kwana mai albarka Ameen.بسم الله الرحمن الرحيم اللَّهُمَّ صَلِّ وَ سَلِّمْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ.🖤AMNA DA SAFNA🖤Part  0️⃣0️⃣1️⃣▶️0️⃣0️⃣2️⃣📱  Writing ✍🏼    Aisha G Umar 🌹Zahra-tul-Qalam🖋️Garin Kaduna Nasarawa, misalin ƙarfe 10am na safiyar ranar laraba, wata kyakkyawar farar mata ce a zaune a gefen gado riƙe da jaririyarta, wacche yau taci suna Safiyya, akai wa laƙabi  da (Safna) takwaran mahaifiyar ABUBAKAR MAI DARAJA. Kallon yarinyar take sosai tana jin yadda qaunarta ke ratsa duk wani ɓargo na jikin ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play