MAKAUNIYAR HANYAFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

MAKAUNIYAR HANYA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · DAGA KALLO D'AYA

NAGARTA WRITERS ASSOCIATIONMAKAUNIYAR HANYA......Daga alk'alamin AyshnurpyarWannan labarin ban yi shi dan cin fuska ga wani ko wata ba, idan har yazo dai-dai da rayuwar ki/ka akasi aka samu. Ina rokon Allah yanda na fara lafiya yasa na gama sa lafiya. Allah yabani ikon rubuta abinda yake alkhairi.Dedicated to my mentor Lubabatu Sani MaitafsirJinjina ta musamman ga Meemi Bashir (queen)              Page (1)   DAGA KALLO D'AYA...!TWO MONTHS EARLIERSassanyar yammaci ne mai d'auke da iskar damina, yanayin iskar garin cike yake da ni'imar dake sanya nutsuwa a zukatan mutane musamman wad'an da suka kasance masoya.Amma a bangaren ta akasin hakan ne ya kasance, duk da dad'i da yanayin da garin yake ciki, tafe take tana jimami cikin zuciyarta.'Wannan wace irin rayuwa ce haka ta same ni! Ace ba kada 'yancin zama bisa inuwar wani?'Sai ta fashe da kuka ma...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play