FreeArewaPen original
ZUNAIRAH
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm a writer at heart ❤️ Driven by the power of word cause words are my love language.🤩😍 Novelists 🖊️🌹
Sample · 1
***********Adamawa Girei Local government. NYSC orientation camp. "Good evening Sir". "Please! Sir am looking for female hostel". Wata budurwar yarinya ta faɗawa wani Soja, a hankali sannan a ɗan ɗaɗɗare kuma da ita. Sai kuma wayarta ta yi ƙara hakan yasa ta saurin ɗaga wayar, kamar ta saki kuka ta fara magana a bala'in Shagwaɓe harda ƴar ƙwallarta. "Nanna sai yanzu na iso". Ta faɗa sosai guntun hawayenta na zubowa. "A'a". Ta sake faɗa a hankali tana turo baki. "To ba nagaji ba? Ta sake faɗa a mugun Shagwaɓe sosai, kafin a hankali ta kashe wayar tana share hawayenta sai kuma ta buɗe jakarta ta zura wayar. Yayin da Sojan ya gama murtuke fuskarsa sosai tsabar renin hankali irin na yarinyar nan ta tambaye shi kuma take yin waya? Ko da yake be ga laifin ta ba. Hakan dukkan wanda ya zo yake yi ba su san su waye soja ba. "Sir? Ta faɗa suna...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.