FreeArewaPen original
SAFARA A TAƁO
- 1views
- 80chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 001
SAFARA A TAƁO FATIMA MUHAMMAD GURIN *GUREENJOH* *ADABI WRITERS ASSOCIATION* *PAID BOOK* *TSOKACI* Wannan littafi nawa mai suna SAFARA A TAƁO zai taɓo fannin da muke ganin ba komai bane, a wannan tafiya za mu fahimci Soyayya ba murmushi kadai ba ce; jarabawa ce, aure kuma ibada ne, sannan rayuwa darasi ne daga Allah. *GARGAƊI* haƙƙin mallakar SAFARA A TAƁO na Fatima Muhammad Gurin ne. Ban amince ba ban lamunci a sauya min labari ko ta wani ɓangare ba ko a yi amfani da shi ba tare da sani ko izini na ba. *001* SHIMFIƊA Shi aure sunnah ne mai girma na manzonmu annabin rahama annabi Muhammad (S.A.W). ya yi mana nuni da cewa zai yi matuƙar alfahari da hayayyafarmu ta hanyar aure a ranar gobe ƙiyama, sannan aure ibada ce sai dai kuma ba dole ba ce! don ka yi aure ba shi zai saya maka tikitin shiga aljannah ba kuma ba shi zai saya maka na wuta ba illah iyaka ya zama tsani wu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.