FreeArewaPen original
TATSUNIYOYI
- 1views
- 9chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
It's Aisha G Umar 🌹𝑍𝑎ℎ𝑟𝑎-𝑡𝑢𝑙-𝑄𝑎𝑙𝑎𝑚🖋️ Muslimah🧕🏻 Hausa Writer✍🏼
Sample · Epi-one KOGIN ASIRI☠
*TATSUNIYA*By: _*🌹𝑍𝑎ℎ𝑟𝑎-𝑡𝑢𝑙-𝑄𝑎𝑙𝑎𝑚🖋️*_* 🌑🔥 KOGIN ASIRI*Episode 1: Kira daga Ruwa.Akwai wani ƙauye da ake kira Garin Tsauni, ƙauye ne mai natsuwa, amma mutane suna rayuwa da tsoron da ba a faɗa da baki.A bayan ƙauyen nan, akwai wani kogi. Ba kogi irin na kowa ba. Ana kiransa da suna:KOGIN ASIRI.Ba a wasa da sunansa.Ba a kusantar sa da dare.Ba a ambaton sa da dariya.Amma ana iya zuwa har à ɗibi ruwa da rana. Tsofaffin ƙauyen suna cewa.“Kogin nan yana da rai.”Amma wasu matasa suna yi wa maganar dariya.🌒Mustapha saurayi ne mai jarumta, amma mai raina labaran tsoro.Yana da ’yar’uwarsa guda ɗaya, Sumayyah, wadda take da zuciya mai tsabta, amma tana yawan mafarkai masu ban tsoro.A daren wata Juma’a, Sumayyah ta tashi daga barci tana kuka. Mustapha ya zo yana tambayartta me ya faru?“Yaya… na ga Kogin Asiri a mafarki..".Da mamaki Mustapha ya dubeta, sai kuma ya ce.“Kogi ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.