WATA AL'UMMAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

WATA AL'UMMA

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · PAGE 01

*🌹WATA AL'UMMA🌹*© Ameenatou I Ibrahim           Nanameera. TSOKACI:WATA AL’UMMA labari ne da ke buɗe ƙofa zuwa duniyar da mutane da yawa ke kallonta daga nesa, ba tare da fahimtar cikinta ba.Labari ne da ke haɗa soyayya, juriya, biyayya ga al’ada, da gwagwarmayar da ke tasowa lokacin da canjin zamani ya fara kutsawa cikin tsohuwar rayuwa.A tsakanin riƙe asali da fuskantar sabuwa, wane zaɓi al’umma za ta yi?   Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. *PAGE 01* Tsaunin Koma, Ɗaya daga cikin Ƙabilun da ke Adamawa maso yamma. ****Matasa ne guda uku, Sanye da kayan sojoji, Farar riga da kuma wandon uniform. Sai hulunan pcap wanda suka ɗora akan su. Fuskokin su a rufe suke da takunkumi, Yana yin yanda suke tafiya zai tabbatar da gajiyar da suka yi. Domin wata irin tafiya suke kamar basu da niyyar yin gaba. Ɗaya daga cikin su ya ja tu...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play