FreeArewaPen original
HASKE A DUHU
- 1views
- 80chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm a writer at heart ❤️ Driven by the power of word cause words are my love language.🤩😍 Novelists 🖊️🌹
Sample · 1
**********Tsaye yake a gaban windown ɗin ɗakin sa yana ƙarewa windown kitchen ɗin gidan su kallo. Daga ɗakin sa zuwa window kitchen ɗin gidan na su yana iya hangen duk wanda ya shiga kitchen ɗin da kuma me ake yi a cikin sa. Saboda girman windown kitchen ɗin na su. Sai de idan a lungu ko kofar shiga kitchen ɗin mutum ya tsaya ko kuma yana wurin gas..amma muddin a tsaye mutum yake a jikin sink ko yana aiki yana iya gani. Ajiyar zuciya ya sauke a karo na ba adadi yana furzar da iskar dake bakin sa. Tunda ya zo gidan yau kimamamin da wata shida kenan, be taɓa ganin ta yi fashin zuwa ba, amma yau kwanan ta shida bata zo ba. A kullum yana tashi daga bacci ya saba window yake fara buɗewa, yana buɗewa kuwa zai ganta tana wanke wanke ko tana kai kawo acikin kitchen ɗin. Magana bata taɓa haɗa su ba idan aka ɗauke gaisuwa, shi bama tsayawa ba ne ya yi ta magana a cikin kannan nasa sai de kawai ya ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.