FreeArewaPen original
KOWA YAƘI JI
- 1views
- 71chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
FREE PAGE1️⃣Jiyo kukan Umar na keNa ratsawa har tsakiyar kaina, ina kan abin Sallah bayan idar da sallar walaha da na yi, Wadda yanzu bata wuce ni sam in da ada ban damu da yin ta ba.ina dai da k'ok'arin sauke Sallar farillah akan lokacinta, amma babu ruwana da nafilasai dai yanayin rayuwa ya sauya min hakan yasa Nafilfilin da na ke da kuma yawan Ambaton Allah yana matuk'ar farantamin, kusan yanzu inna zauna bakina baya iya zama shiru na dinga zikirori kenan da k'ara neman kusanci ga ubangiji na. ko zan samu rabauta da kuma ku'buta daga mummunan halin da na tsinci rayuwata a ciki. Dole ina buk'atar Addu'a, ko dan kariya ga lafiyata da ta yara na,Sai dai bani da wani wanda zai tsayawa lamarina bare har ya damu damin addu'a, duk da kuwa ina da waɗanda yakamata a ce suna min addu'ar.Sai dai kash wani dalili ya hana na kasance tare da su bare nasani ko suna min addu,ar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.