AMRAHFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

AMRAH

  • 1views
  • 32chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

GIVING THE HEART A VOICE THROUGH THE POWER OF THE PEN🖋️

More from @soulpen

Sample · PART 01

AMRAH©Hussain Yusuf✍️GARGAƊI Ba a yarda wani mutum ko wata hukuma ta yi amfani da wannan littafin ba, ta kowace siga, ba tare da rubutaccen izini daga hannun Marubucin ba. ©Hussain YusufTSOKACI Wannan labari kirkirarre ne gaba ɗaya. Kowane suna, wuri, ko al'amari da ya bayyana a ciki, tunani ne na marubucin. Idan labarin ya yi kama da wani ɓangare na rayuwarka ko na wani, to arashi ne kawai; an rubuta shi ne don isar da saƙo da kuma nishaɗi.Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai.Kallo ɗaya Amrah ta yi wa farin mutumin, sai ta ji zuciyarta ta buga da ƙarfi, hakan bai taɓa faruwa da ita ba, tun lokacin da ta fara azabtar da mutanen ƙauyen. Jikinta ya hau rawa da zafi, tsigar jikinta ta tashi. Wani irin tsoron baƙon ya mamaye ta, wanda hakan yake nuna cewa baƙon mutumin nan ya fi ƙarfin duk wata mugunta da ta sani. Cikin ƙanƙanin lokaci, ta dawo ainihin siffarta, sannan ta yanke ƙauna ta ɓac...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters32
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play