FreeArewaPen original
BAƘAR ZUCIYA!.
- 1views
- 44chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*PAGE1️⃣* Hayaniya ce take tashi ta ko'ina, a cikin ɗan matsakaicin tsakar gidan, yanayin mutanen dake kai kawo kawai zaka kalla kasan akwai wata hidima da ake gudanar wa, dan mata ne cike da gidan, kowacce sanye cikin kayan anko taci kwalliya ta dai-dai iyawar ta.Wata mace ce tsaye bakin ɗan madaidaicin banɗakin dake gefen zauren gidan in ka shigo, wadda a ƙalla ba zata haura shekara talatin da biyar ba zuwa da shida.Ita ma sanye take cikin kayan ankon, tasa hannayen ta biyu a cikin aljihun doguwar rigar dake jikin ta. Sai da ta kalli tsakar gidan ta kuma kallon banɗakin tare da jan dogon tsaki. Ta matsa jikin banɗakin tare da kara bakin ta a ƙofar tace "Wai Rahamah me kike tun ɗazu baki fito ba, kowa ya kammala shiri ke kin wani shige ban ɗaki sai kin ja mana faɗa wajen Baba. Gashi waje ba kusa ba, salon rana ta yi."Wata mata ce ta fito daga ɗaya daga ci...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.