FreeArewaPen original
BANI DA HUJJAH!
- 1views
- 105chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Just a girl with a pen&2 many feelings
Sample · 1
🌺BANI DA HUJJA!!🌺By Maimoon BISMILLAHIRRAHMANNIRRAHEEM ❤️Godiya ga Allah buwayi gagara misali da ya sake bani damar dawo muku da sabuwar littafina mai suna BANI DA HUJJA!!Kamar yadda tafiyar TANGLED HEARTS (RUƊAƊƊUN ZUƘATA) ta kasance smooth and full of wonderful memories, ina fatan BANI DA HUJJA ma zai samu matsuguni a cikin zukatanmu gabaki ɗaya daga ni har ku.To ga dai BANI DA HUJJA nan. Allah Ubangiji ya sa yadda muka fara lafiya, mu ƙarƙare lafiya.#ARYAAN UMAR TURAKI#SALWA AMEENU TURAKI #FAMILY SAGA 1. A hankali, cikin nutsuwa ya ke sauƙowa daga benen, but at the same time cikin kuzari da taku irin na cikakkun mazaje, that confident masculine stride of a man da ya san worth ɗinsa. ƙarasowa falon yayi, ba tare da ya ko kalli sashen da suke tsaye cirko cirko ba yayi wucewar sa ya buɗe ƙofar palourn ya f...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.