Free chapter 路 Read without an account
Book 1 page 17&18
MUJARRABI*
(Age is just a number)
By SAYYADA 鉁嶏笍 Barrister Amanar Nimcy SARAUTA 馃懜馃徎
***
Book 1
PG 17&18
Young talented writers Association YOTA 13
Ajiyar zuciya ya sauke da 茩arfi, idanuwan shi sun sauya kala, duk duniya ya tsani ganin yayar shi cikin tashin hankali ko cikin damuwa baya son ganin 蓳acin rainta, shiyasa ya 蓷au wa kanshi alkawarin samo mata farin ciki, ita ma taji da蓷in rayuwa kamar yadda kowa keyi ta daina zubda 茩walla, shi dai kawai hankalin shi bai kwanta da wannan mutumin ba, amma zai yi zurfi bincike akanshi, a hankali ya 蓷ago yana kallon ta ganin duk hankalin ta a tashe ya ce
"I'm sorry"
Ta sauke numfashi jikin ta ya yi sanyi ganin lokaci guda kuma ya dawo cikin hayyacin sa ta ce
Bana so, kada ka sake yi min haka, sannan ko ba komai shi babban mutum ne ya kamata ka girmama shi.
"Ina yin hakanne don farin cikin ki, bana so ki aure shi dan farin cikin Ammie na fi son ki yi aure cikin so da kuma 茩auna"
Ta sauke numfashi, na ji kuma na gode amma kasani dan kaina zan yi ba dan Ammie ba, dan haka ka maida hankali ga shirye shiryen tafiyan ka.
Ya sauke numfashi ya ce
To shikenan"
Ta fice ta fito compound na gidan ta tadda Alhaji Sama'ila har ya shige cikin mota, ta iso ya bu蓷e mata ta ciki ta shiga, a hankali ya tada motar sbd shi ka蓷ai yazo, shuru ya ratsa har suka fito daga layin unguwar su, mamaki ta ke irin na mujiyar da 拼an layinsu suka zubawa motar har suka 蓳ace. Sauke numfashi Alheri Sama'ila ya yi tare da cewa
"A wacce Hospital ki ke aiki?"
AL'UMMA SPECIALIST HOSPITAL.
"Ok, kin san ba wani sanin kan garin na yi ba, sai kin taimakamin da kwatance"
Suna tafe tana nuna mishi hanyar da zai bi, har suka iso nan ya sauke ta cikin girmamawa ta mai godiya ta shige ciki. Office ta sanyawa key ta bu蓷e ta shige a nutse ta shirya komanta kamar yadda ta saba. Turo 茩ofar Dr Mahmoud ya yi ya shigo tare da sallama, ta amsa ya zauna tare da cewa
"Yau kam kin makara, in ce dai lafiya?"
Alhamdulillah.
Kawai ta ce, ta 蓷auko white eyes glass nata ta saka tare da bu蓷e system nata tana duddubawa, ya yi murmushi ya ce
"Can we be friends?"
茒agowa tayi ta kalle shi tare da girgiza kanta ta ce
Friend's, how was that be possible, ni fa mace ce kai kuma na miji ta ya ya za muyi abota.
Ya yi murmushi ya ce
"Ana yi ai, shi ya fi komai sauki"
Uhmm, ni bana yi.
Ya yi murmushi ya fice sbd 茩iran sallah da ake yi. Ta sauke numfashi ta mi茩e ta shige toilet ta 蓷auro alwala ta idar sannan ta fito ta wuce general ward, ta jima a cen sannan ta dawo. Tana zaune ita ka蓷ai ta ji wayar ta na ringing ta duba Abuja ne suka gaisa nan suka ta蓳a fira sannan sukayi sallama. Sai 茩iran OG ya shigo ta 蓷auka cikin girmamawa ta ce
Barka da hutawa OG.
"Yauwa barka dai Dr Hamrah, ya 茩o茩ari?"
Alhamdulillah.
Yauwa ha蓷amin file 蓷in da ki ke ha蓷amin da sauran document 蓷in zan shigo on Monday around 10:00am akwai abubuwan da zan yi"
In shaa Allahu, zan ha蓷a su OG Allah ya nuna mana jibin.
"Good, ameen"
Su kayi sallama.
Ta mi茩e ta fara ha蓷a su, daman haka ta keyi duk record yana office nata, shiyasa ido yake kanta, kuma akwai sirri a sskaninta da OG shiyasa yake 蓷aura ta kan ragamar komai, bata da yawan magana, kuma bata wasa da aikinta, ta kammala ha蓷asu ta ajiye su cikin loker ta sanya key, sannan ta kwanta.
WASHEGARI a nutse ta ha蓷a kayanta ta fito babu mutane da yawa sbd Sunday ne yawan ci 拼an visiting ne a farfajiyar Hospital 蓷in ta fito ta tari 蓷an sahu ta dawo gida, a filin gida ta tadda Daddyn su ta iso gareshi, cikin girmamawa ta duka 茩asa ta gaida shi
Barka da safiya Daddy
Ya 蓷ago daga danna wayar shi da ya keyi da alama sako yake son turawa ya ce
"Likita barka dai, kin dawo?"
Eh Daddy na dawo.
"To madalla a huta gajiya"
Na gode Daddy.
"Yauwa likita Ammie ta fa蓷a min da akwai wanda yazo jiya kuma yana son ya turo magabatan shi, to anjima da daddare ki sameni sai mu yi magana"
Jikin Hamrah ya yi sanyi, anya Ammie bata yi saurin sanar da Daddy ba, da ta bari sun 蓷an fahimci juna dashi, amma daga zuwan farko.
Ta sauke numfashi tare da cewa
To Daddy Allah ya kai mu.
"Ameen"
Ta mi茩e ta shigo ta wuce side na Ammie ta taddata kwance nan ta gaidata ta amsa
"Lafiya"
Har zata mi茩e kuma ta ji muryar ta
"Nayi magana da Daddyn ku ya ce za ki iya ce masa ya turo magabatan shi"
To.
Shine abin da ta ce sannan ta fito ta tadda Ammar yana shirin fitowa cikin sanyin jiki ya kalleta tare da cewa
"Kin dawo?"
Eh na dawo, fita za kayi?"
"Uhm magana Daddy ke son yi dani akan tafiyar mu, an matso dashi nan da satin sama zamu tafi"
Ta 蓷an yi murmushi ganin yana magana yana kallon gefe ta ce
Ina so zamu yi magana anjima ni da kai.
Ya sauke numfashi tare da cewa
To.
Ya fice ta dawo 蓷akinta duk jikinta a mace ta watsa ruwa ta sanya riga da wondo na material sannan ta hau kan bed nata ta kwanta, bata jima ba bacci ya 蓷auke ta, ta jima tana bacci ta ji alamun an ta蓳ata bu蓷e idanuwan da tayi ne ta sauke su kan namecynta ta sakar mata da murmushi tare da mi茩a mata hannu, ta ri茩e ta janyota kan bed suka kwanta, Little Hamrah ta ce
"Good morning"
Hamrah ta shafa kanta tare da cewa
Morning cutie, da Mom ki kazo?.
Ta gya蓷a kai alamun eh.
Suka ji sallaman su Nazeer suka shigo suna gaidata ta amsa musu nan ta hau raba musu choculate daman bata rabuwa dashi, suna murna suka fita itama ta fito ta dawo 蓷akin da suke sauka, tana shiga ko duk suna nan, ta zauna Maryama na ganin ta shigo ta fice Zeenat ce ta ce
"Yaya Hamrah duk da ina fushi dake amma bazan 茩i gaida ki ba, ina kwana"
Murmushi Hamrah ta yi ta ce
Amin afuwa duk da bansan laifin da na yi ba, lafiya ta kalau.
"Kin 茩ini ba茩i 蓷aya, ko 茩ira ballantana ziyara gani da tsohon ciki 茩afata 蓷aya a duniya 蓷aya a lahira"
Oh sorry Zeenatu na, kin san Allah kina raina tun last week na ke son biya ta gidan ki amma Allah bai nufah ba, ya kuke ina uwar gidan ki?.
"Ni dai ba zan hakura ba har sai kin je min, uwar gida tana nan fah, sai abin da ya 茩aru a halinta yau ma nazo ki bani shawara"
Hamrah ta sauke numfashi tare da cewa
Ikon Allah, ita bata sanin ta girma, to Allah shi kyauta.
Ameen.
Ayshe ta ce
"Zeenat ki yi wa Yaya Hamrah uzuri ko dan irin aikin ta, Yaya Hamrah barka da safiya?. Bata ma bari mun gaisa ba"
Lafiya ta lau uwar gida, ya shirye shirye?.
"Alhamdulillah suna yi, dan ni ko kallo basu isheni ba"
Hamrah ta yi murmushi kishi ya motsa ta ce
Kuna yi dai ba suna yi ba.
"Uhm ke dai bari ashe haka ake ji in za ayi wa mutum kishiya kai abin sai an daure, fisabilillahi duk yadda muke da 拼an uwan shi amma suka juya min baya suka koma gindin Amaryar tun basu shigo ba"
Ayshe ki nutsu ki kwantar da hankalin duk wannan 蓷okin na wani lokaci ne amma da kansu zasu dawo gare ki.
"Kai ki bari a wannan satin kam sai na durza bakin 茩anwarshe fiddausi"
Ayshe har yanzu hakuri zan baki, ina nan ina kan shiri nan da kwana biyu zan je na zauna miki in ba danna 茩irji nayi miki ba abin ba zayyi kyau ba.
Zeenat ta ce
"Gaskiya kin kyauta ki je cen 蓷in yanzu ma da na biya ta gidan ta 茩adan ta mari Yayar shi, muna zaune ta shigo wai ko an茩i ko anso sai ankawo Amaryar mubi duk bokan da muka daman bi, tamu ba ta Allah ba"
Uhm gwada da baku tanka musu ba, ina yaran ne?.
Ayshe ta sauke numfashi tare da cewa
"Sun bi Yaya Ammar zuwa waje, ni fah nazo da Abinci ko ci ban nutsu nayi ba muje 蓷akin ki Yaya Hamrah mu ci na kwanta ko naji
sanyi"
A tare suka fito zuwa 蓷akin Hamrah, suna shiga suka mimmi茩e Hamrah ta fito zuwa kitchen anan aka ajiye abincin, ta tadda Maryama tana zuba abinci Hamrah ta soma zuba nasu a babban trey jollof rice ne wacce ta ji kayan spices, sai dandarun jan nama, ganin irin rainin dake kan Maryama yasa ta ce
Maryama, kina bani mamaki ta yadda rayuwar duniya ke rud'an ki, wannan halin da kika 蓷aurawa kanki wallahi babu inda zai kai ki, bansan meyake sanya ki fuzgar kai ba, amma ina mai baki shawara ki bi duniya a sannu.
Turo baki da kuma 蓷aga hanci tayi ta ce
"Ai kinfi kowa sanin dalilin da yasa nake haka in kema baki sauya daga 茩iyayyar da ki ke nunawa habibina nima bazan daina abin da na keyi ba, kin nuna banbanci sakanina da Zeenat bacci ni dake mun fi kusanci....
Ya isa, Maryama kada kiga ina biye miki ki 蓷auka tsoron ki nake ji, a'a tausayi ki ke bani sbd kin 蓷auki dala ba gamo ne, shi Alay Shatteema ne ya ce dake bana son shi ko kuma ke ce ki ke ganin hakan? To ki sani shi rashin mutunci riga ce kowa ma yana iya arota ya sanya ta kuma ya yi, amma kuma ganin rigar ba mai kyau bace shiyasa ake gudun sanya ta, amma in ba haka ba Maryama kin yi ka蓷an kimin na 蓷auka.
"Ai ko shi Alay Shatteema bai fa蓷a ba ni ai kin min na gani, kina 蓷aya daga cikin wa蓷anda basu son aurena dashi ko kin manta ne da abin da ya faru a wancan lokacin, sannan haka still ya sake faruwa a ranar sunan Waleed, dan haka duk wanda ya ce baya son mijina to nima bazan yi dashi ba"
Murmushi Hamrah ta yi su sai ta ce
Au sai yanzu na fahimta wato dai kin fi son mijin ki da danginki to ya yi amma ki sani ba a takama da gidan miji amma anayi da na uba, ki yi indai zai miki kyau Allah bada sa'a.
Tana kaiwa nan ta 蓷auko abincin ta nufi dakinta dashi tana jinjina lamarin, lallai Maryama ta na dab da zubar da hawayen dana sani in dai akan Alay Shatteema ne. Allah shi kyauta.
Nan suka zauna suka soma ci, yaran sun dawo ma 蓷akin Ammar suka wuce dan fita ya yi dasu su kayo siyayya. Bayan sun kammala cin abinci ne Zeenat ta kalli Hamrah tare da cewa
"Yaya Hamrah na rasa gane kan uwar gida ta, ta hanani sakat a gidan ke numfashi ma so ta ke ta hanani, shima kanshi Alay Gana kamar tsoronta yake da ta 茩irashi har rawar jiki yake duk ya ki蓷ime"
Uhm Zeenat, daman duk wacce tazo a mace ta biyu a gidan miji sai tayi hakuri, duk abin da za tayi ki kau da kai in kince sai kinyi magana babu wanda zai goya miki baya cewa za ayi kin sameta a gidan dole kice za kiyi hakuri.
Zeenat ta sauke numfashi ta ce
To ai Allah ne ya 茩addara sai na auri mijinta, dan meyasa zata ja da hukuncin Ubangiji abin da ma zai baki haushi shine tana da 蓷iya a gidan miji yadda na ji ma ta kusa haihuwa amma ta ke takuramin"
Ayshe da tayi shiru tun 蓷azu ta ke jin nata takaicin ta ce
"Ai ya zame muku dole ki bi tsarin da muka 蓷aura mazajen mu akai ta yaya zaku shigo ku mulke mu, ai ba zayyu ba wallahi"
To fah sun rabawa Hamrah kai abin ya koma kowa so ta ke a goyi bayan ta da 茩yar Hamrah ta shawo kan zancen aka sauyata zuwa kayan da zasu 蓷inka na fitar bikin nan da kwanaki biyar, sun zazza蓳a akan Ayshe zata kar蓳o sai ta kaiwa telan ta, nan Hamrah ta sanar dasu zuwan Alhaji Sama'ila, ai ko suka saka murna suna Alhamdulillah Allah ya 茩ar蓳i addu'ar su, su kayi ta bata shawa akan ta amince mashi su sha biki. Fira ta sauya an koma na bikin hamrah, ita dai bata ce komai ba sai binsu ta ke da kallo, a haka har suka wuni sai yamma lis suka tafi da yaran ba茩i 蓷aya aka bar Hamrah da ka蓷aici, ta dawo ta zauna jin ana kiran sallah magrib yasa ta mi茩e ta shige toilet ta 蓷auro alwala ta fito ta idar ta jima tana addu'a akan in Alhaji Sama'ila alkhairi ne gareta Allah ya tabbatar in kuma ba alkhairi bane Allah ya sauya mata da mafificin alkhairi har aka kira sallah ishai ta idar sannan ta fito zuwa wajen Daddyn ta dake zaune a farfajiyar gida tana isowa ta zauna kusa dashi tare da yi mashi barka da dare, ya amsa tare da cewa
"Da man akan batun wannan mutumin ne, wanda Mommyn ku ta fa蓷a min akan shi ne za蓳inki a matsayin wanda zai aure ki, shin 蓷an ina ne kuma a wacce unguwar ya ke menene sana'ar shi, waye iyayen shi?"
Jikin Hamrah ya yi sanyi sosai ta rasa ta inda zata fara amsa tambayoyin nan ita kanta bata san a salin labarin shi ba kawai dai Ammie ta yi saurin sanar da shi ne , a hankali ta ce
Sunan shi Alhaji Sama'ila, ba mazaunin nan garin Maiduguri bane wasu ayyuka ne suke kawo shi, a Abuja state yake da zama.
Sauke numfashi Daddyn su ya yi tare da cewa
"To ke likita ya za kiyi ki aure mutumin da baki san asalin shi ba, shin ma har tsawon yaushe haka ku ke tare har yasa baki san sana'ar shi ba?"
Kanta na 茩asa a hankali ta ce
Daddy bamu jima da ha蓷uwa ba baifi sati biyu ba jiyane dai yazo nan ya ke sanar dani cewa yana so ya turo magabatan shi.
"Kayya! Wannan ai bai nuna ba har yanzu zancen danyene ace daga zuwan shi na dauke ki na bashi ce mashi akayi ke kaya ce, ko ko mun gaji da ke a'a ba zayyu ba sai nayi bincike kanshi, kada ki yi gaggawa kema kin ji ko in shi ba zai jira ba ya tafi Allah zai kawo miki wani"
Sauke numfashi Hamrah ta yi to yanzu Ammie zata ce bakin ta 蓷aya da Daddyn ta ya zata yi kenan, a hankali ta ce
To Daddy na gode.
Ta mi茩e ta shigo ciki nan ta tadda Mommyn ta a tsaye tana jiran shigowar ta, aiko tana ganinta ta jeho mata da tambayar ya suka yi nan Hamrah ta sanar da ita amma ina ranta ya matukar 蓳aci ta ce
Ban gane ba sai kun fahimci juna yanzu mutum ya taso daga wata uwa duniya yazo shine za a ce ba mutumin kirki ba sai anyi bincike to shikenan sai ki zauna muyi ta gogan kafa蓷ar juna cikin gidan"
Ita dai Hamrah bata ce komai ba kanta a kasa sai ga Daddyn su ya shigo ya tare shi da zancen ya kalleta ya ce
"Hajjiya Batula ni kam me wannan yarinyar ta tare miki ne, yarinya da ko magana bata yi kuma da ta fita tun safe sai yamma ta ke dawowa ko kuma ta fita da yamma ta dawo da safe, to wai ma sbd ta jima bata yi aure ba shikenan daga zuwan shi sai mu bashi ita ba tare da mun san shi ba, ni na fa蓷a bazan mata auren gaggawa ba, in zai jira zuwa wani lokaci sai a sanya ranar amma daga zuwa ya ce wai har ya yanke lokaci ba tare da ya zauna dani ba ko mun zauna da mutanen shi ba"
Ammie ta bir茩ice musu lokaci guda da ya sanya Hamrah sorata ta mi茩e da sauri zata bar wajen ta ji ta ce
"Na gaji Alhaji, na gaji ka fito kawai ka fa蓷amin cewa akwai wata manufa a 茩asa shiyasa, yarinya shekaru sun ja manema sun fito amma kuma kace sai ka za蓳a ka 蓷irce is she a diamond, ina itama kamar sauran ta ke haihuwar ta akayi, to muddin tana son mu zauna lafiya ta fidda miji ta yi aure, in dai ba wata manufa ta daban cen ba....
"Hajjiya Batula, meya kawo wannan zancen, me ki ke nufi da wannan Hamrah 蓷iyata ce ba zan ta蓳a barin a cutar min da ita ba shiyasa na ke son na aura mata mutumin da zai ri茩emin ita da amana, dan haka sai na duba na tantance kuma magana ta zauna, in kuma kin shirya son rashin zaman lafiya cikin gidan to shikenan"
Sauri Hamrah ta yi ta fa蓷a kan bed ta fashe da kuka me Ammie ke nufi ne...
In ba wata manufa ba, to me hakan ya ke nufi kenan? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun......
Comments and share fisabilillah