FreeArewaPen original
JA DA BAYA...
- 1views
- 25chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Mafari
JA DA BAYA....Bookk 1Page 1✍️Meelah bazata BismillahirrahmanirrahimKallo ɗaya za ka yi wa fuskar kamilallen mutumin ka san cewa yana cikin tsananin tashin hankali. Aruɗe yake sosai da sosai duk da AC ɗin da yake amfani a kayataccen falon da za mu iya kira aljannar duniya. Amma kallo ɗaya za ka san yana cikin taraddadi. Safa da marwa kaɗai yake yi a cikin falon, yayin da a gefe guda wata mata ce tana kuka kamar ranta zai fita Kai daganin fuskarta kasan tana cikin damuwa Mai tsanani kuka take tanaFaɗin,nashiga uku Alhaji, ina cikin tashin hankali. Ya Allah ka dube mu, Allah ka taimake mu. Me yasamu yaron nan?"abbansu shiyasa tun da fari na guji wasu abubuwan dasuke faruwa Amma kake Kara karfafa masa gwiwa yanzu ga abinda yasake faru da wanne zamuji ga mazaje abinda ya faru dashi ,kawai se ta fashe da kuka da alama ta Tina Wani abu Mai zafi arayuwartaYayin da shi kuma yake faɗin, "Haba...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.