FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*Da sunan Allah mai Rahama Mai jinƙai. Tsira da amincin Allah su ƙara tabbata ga Fiyayyen Halittu Annabi Muhammadu RasululLah (S.A.W) da matayensa 'ya'yansa da kuma Sahabbansa da jikokinsa baki ɗaya.* *Allah ka ƙara haskaka ƙabari da kuma ruhin Mahaifiyata Hajiya Zhara'u M. Abdullahi Yabo. Tare da Malamina Yayana M. Abubakar Abi Allah ka jajjada Rahamarka a garesu tare da dukan Musulmi baki ɗaya Saboda Alfarmar Annabi (S.A.W) Ina baran addu'a a gare su ga duk wanda ya ga littafin nan.* *Haƙƙin mallaka (m) Aisha Abbdullahi YaboWani irin sanyi ƙafafunta suka yi da har ta kasa ci gaba da tafiya, ta faɗi tim! Kamar wacce aka sarewa gwiwoyin ƙafa, tafiya suke yayin da take ji tamkar ba tafiya suke ba. Zuciyarta ciki da tsoro da tararraɗin abin da za su tarar.Suwaiba da take janye da ita ta juyo da sauri, “Ya haka, Aisha? Ki tashi mu tafi tun kafin ya kai ga illata miki ’ya!”Wani i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.