KARKI TAMBAYI MAMAFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

KARKI TAMBAYI MAMA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER ONE : Abin da ke cikin tsohuwar wayar

KAR KI TAMBAYI MAMAWaleedarh AbubakarCHAPTER ONE“Wallahi wannan wayar ba za ta fi wannan kuɗin ba.”Amina ta ɗaga wayar sama, ta dube ta ta gefen hagu sannan ta juya ta gefen dama, kamar wadda take binciken sabuwar waya ce da aka fito da ita yau. Mai shagon ya kalle ta yana murmushi.“Yarinyar nan, ai ke kika zo kika ce kina son waya mai arha. Yanzu kin fara neman abin da babu shi.”“Ni ban ce bana son arha ba,” Amina ta amsa, “na ce bana son in sayi waya yau, gobe ta fara kashe kanta.”“Ba za ta kashe kanta ba.”Amina ta ɗaga gira. “Ka rantse?”Mai shagon ya yi shiru.Wannan karon Amina ce ta yi murmushi. “Na gani ko?”“Ke dai kina da yawan magana.”“Ni? Kai ne ba ka iya sayarwa.”Ta mayar da wayar kan ƙaramin teburin ƙarfe dake gabansa. Shagon ba shi da girma sosai. An cika shi da wayoyi iri-iri, chargers, earphones da wasu tsofaffin kayan waya da Amina ba ta ma san sunayensu ba. Fan ɗin da ke r...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0
01

CHAPTER ONE : Abin da ke cikin tsohuwar wayar

Free sample
Updated 3 hours agoAvailable now
02

CHAPTER TWO : Abin da mama taki fada

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play